HUJJATA PART 4&5 (FOUR AND FIVE)
.
Tun amsa gaysuwanta da yayi baice komaiba. Yatike ta da ido. Batace komaiba itama tanemi gu ta tsunkuyar dakai. Tabbas tasan meya kawosa. Anma bata tsammani zata biye mishi. Sallaman malam adamu sukaji. Yashigo suka gaysa sosai da yhy. Can yhy ya nutsa sannan yace baba taimako nazo kamin don Allah. Inaso zan dauki maryam taje tacigaba da aikinta. Malam adamu yayi shiru sannan yace. Zanso haka dannan anma yarinya bayan tafiyarka tace ita bazata komaba. Yadda yhy yabirkice yakalli maryam harta shi malam adamu saidaya tsorata
.
Idonshi jawur baba kataimakamin baba. Baba wlh mrym itace cikar gidan. Don Allah baba. Malam adamu yatabbatar yaron na matsanancin hali tunda yanayinsa zata nuna. Anma yana tsoron halinda yarsa zata shiga . Yace bakomai zanyi tunani zuwa jibi ko?. Yhy yace baba dafa inason tazone muje yau! Malam adamu yace a a kam. Gaskiya saboda mahaifiyarta tayi tafiya ba yadda zaayi tabar gyda haka.haka kuwa akayi. Yayi sallama yatafi. Isansa bauchi yazo fita yaci karo da kwano ajere a tire yatabbatar aikin maryam ne yayi murmushi yadauka yashige gida dashi. Yatarar dinning dinsa jere da abinci. Yasaka wannan tire din. Tuwon shinkafa ne miyar egusi. Tasha kashin nama. Gawani kamshi natashi. Aikuwa nan danan yayi sallan magrib yadawo yadale yafaracin tuwonsa. Hajiya walida kuwa azatonta nata yakeci saida taci karo da faranti tayi guum. A tunaninta wannan badaga gydansu bane. Don wannan kwanukan vazaiyi yiwu ace gydansubane. Duk sun tsufa.tadaure tace hajiya ce tamaka tuwo?. Cike da faraa da rashin damuwa yakai lomarsa sannan yace ningi naje gun mrymu tamin wlh. Kinga baiwar Allah ko?. Data tunzura batasan lokacin data tuntsire tire din akasa ba tas tazubar da tuwon. Aikuwa akan kayansa farar shaddansa. Idonta jawur. Ya hargitsa ya tunzura. Shi bazubar wa akayansa bane damuwansa ina zai samu tuwo irin wannan sak na mryamu?
.
Wlh dazaace yakoma ningi yakarba dayaje. Takalleta ranshi abace yace. Dakinsan darajan abincin dakika zubar daba hakaba wlh. Saboda abincinnan yafiminke. Haka wacce ta girka ma. Yaja jikinshi fuu yafice. Zuciyarshi na tafarfasa. Hauka ne kawai walida batayiba. Tabbas datanada halin takashe yhy tadawo dashi data aikata haka. Yafitar bandaki yashiga ya kwara ruwan sanyi sannan yaji sanyi aransa.anma haryanzu zuciyarsa na tafarfasa. Yafito yasa dogon jallabiya yabar gydan. Hotel yaje yakama daki yakwanta yasha baccinsa. Walida kuwa kawarta takira nabila kunshama wacce take bata shawarwari anma take wasarwa sanadin haka harta rabu da ita. Nabila nadauka tace ikon Allah. Yau walida magaji ke kika kirani?
.
Abun mamaki! Walida nakuka tace nabila kina ina?. Jikin nabila yayi sanyi tabbas tasan walida nacikin matsala. Tace ina gyda meya faru?. Tace ganinan zuwa Nabila kunshama nazaune tayi tagumi tana jiran walida aikuwa saiga walida tazo duk fuskanta a kumbure.lafiya meya sameki?. Walida tace nabila nagaji wlh nagaji. Nabila ta ajiye yarta khadija agefe. Sannan tace zomuje can muzauna. Suka zauna sannan walida tamayar mata dakomai. Nabila tayi murmushi sannan tace uhm walida nagayamiki.anma mekikacemin?. KinaDa HUJJA.wacce aguna batada maana.haba walida yazaayi kinfito gydan mutunci tarbiya nagari kisamu wannan abun?. Halinki bana ya mace tagari bane. Namiji dakika gani jaririne.duk yadda kikayi dasgi haka zai bi. Baki ladabtar da mijinki ba saida mai aiki tazo ta ladabtar dashi.
.
Ta saitashi.aiko kinyi babban asara da kuskure dakika bari mai aiki tafiki sanin cikin mijinki. Inbakiyi hankali ba wannan yarinyan sauta auremiki miji. Tunda ga alamu har xuwa gunta yake a kauye. Gwara kimike ki kwato mijinki. Yinayi bari na bari. Girki sau uku. Tsafta . Iya kwanciya.abu daya kika cika a rayuwar aure wato kin saye zuciyar iyayensa. Toh kinyi abanza tunda gashi sunfara ganewa. Kiyi hankali kishiga makarantar nutsuwa. Donhaka kije kinemi gafarar mijinki kikuma canja hali. Tayi shiru jikinta yayi sanyi. Anma gaskiya hujjarta tafi wannan tasiri aranta. Donhaka tamike sukayi sallama takoma gyda. Har dayan dare shiru yhy baidawoba takira wayansa yaki dagawa. Gashi yanzu tana tsoron takira mahaifiyarsa balle tasan me akeciki. Haka takwanta tsoro bata taba kwana ita kadaiba. Kwananta uku ahaka yhy bai dauki wayarta ba balle yaleko gyda. Arana ta ukunne yaje yadauko mrym daga ningi. Tana shiga gydan da sallama shima yabiyota abaya. Walida rai abace ke mekika zoyi anan. Kafin ta amsa yhy yace ninaje naroka tadawo donhaka iyayenta dakyar suka bada ita. Idan kikayi wani rashin hankali zakiga rashin hankali. Mrym nan tasha jinin jikinta data sani dabata dawoba. Haka maryam tacigaba dazsman takuri . Don inhar yhy baya gyda to saita wulakanta agun walida.
.
Shikuwa duk abinda zatayi tafaranta masa rai tanayi. Ahaka har suka koma makaranta. Randa suka koma taji dadi sosai. Datagasu zahrau da zainab. Suka rungumi juna da murna. Nan kowa yafara bada bayanin yaushe rabo. Ahaka itama mrym tabawa aminanta lbr yadda takasnce da ita. wasa wasa har mrym tagama ss1 suka shiga aji biyu . Duk da halin takurin datake ciki tasaba. Har yabi jininta. Yayinda awani watan hutun dasu mrym sukeyine walida tahaifi yarta santalelilya. Habawa zokuga murna gun yhy yana tsantsan son yar. Gashi tayo kammaninsa tsaf. Hatta gashinsu iri daya.zokuga mutane dangin walida tsaf dana yhy ancika gida. Aiki tuni yacika yakaru wa mrym komai ita takeyi. Tadawo abin tausayi gashi babu wanda yajikanta balle atausaya mata. Kanwar yhy nema hafsat hajiya tasata tadan tayata rage aikin. A wannan lokacin duk yadda yhy yaso suhadu taki yarda. Zata hadamar abincinsa takaimasa ta aje .
.
Sannan idan yafita taje ta tattaro. Walida kuwa tuni tagayawa yanuwanta abinda ke faruwa. Nan kuwa sukasa tsana wa mrym . Komai itace in hajiyan yhy nananne. Suke ragar mata. Walida nazaune tare da kawayenta ana zaune dawasu daidaikyn yanuwanta. Ta kwalawa mrym kira mrym tashigo da alamu wanki takeyi. Ke mekikeyi?. Mrym tadan rusuna kagin tace wanki. Saitace mikomin wancan cokalin mrym tamika mata sannan tace tafi shikenan. Mrym shiru tayi batace komaiba. Anan nabila kunshama tafara cewa haba kekuwa! Meyasa kike haka? Allah bazai barki ba. Walida taja tsaki mtswww to inbanda ke donbake zaa kwace wa mijiba aidole kice bakyau. Kinga nabila banson iskanci kimin shiru. Nabila taja baki tayi shiru dontasan halin walida .Ana gobe suna ya aika akirata yabata wata jaka takarba tare da cewa ina zankai?. Bai amsaba. Idinta tadago taga yakureta da kallo. Don hijabi je a jikinta anma data tsargu da kanta. Yace nakine. Tafara godiya kamar yadda tasaba. Tashiga da kayan daki ta ajiye .washegari suna akasawa ya suna maryam yace yayi takwara wa kakarsa. Anma can kasan zuciyansa yasan HUJJARSA.bayan mrym tagama aikace aikacenta tashirya tsaf cikin lafiyayyar super wax wacce dinkin tazauna daidai ita.
.
Tasa sarkanta da takalminta tafito tsaf abunta. Habawa zokuga mrym kamar ba itaba tasha kyau tas abunta. Walida tafito daukan hoto tana hada ido da mrym tuni tasan kayan jikinta daga gun yhy ne. Dataji haushi tamikawa hafsat yar'. Tashiga kitchen tadauko bokitin zobo . Mutane dai sunganta da bokiti ahannu. Maryam kuwa hankalinta nagun yara tuni taju ankwara mata abu tundaga kai. Salati tayi. Kafin tace me tafarajin duka ajikinta. Mutane ne suka yo kansu ana kokarin raba walida da mrym. Hajiya ma tashigi meye haka?. Anma walida tunani yagushe ita a barta takashe maryam tahuta.yhy ne yashigo dagudu sakamakon kiransa da akayi. Tuni ya shiga tsakaninsu. Kee maryam wuce daki. Walida kema yinan. Anma ina surutu take.aidole kace inyinan kasamu karuwa ka ajiye agyda. Munafiki.
.
Harda siya mata superwax. Meye bana maka. Yace walida inkinsan aurenki nakeyi kiyi shiru. Budan bakinta tace inka haifu halas kasakeni. Hajiya ne taja salati innalilahi wainna ilaihi rajiun! Walida haka kike dama?. Kafin tace komai walida tazo gabanta tare dacewa danki karuwanci yakeyi.Allah wadaran wannan tarbiyan. Mari taji ansaka mata a fuska bakowa bane illa yhy. Karki kuskura kizaga min mahaifiya.ayadda zakaga idon walida zaka tabbatar bata cikin hayyacinta.tunaninta agushe yake sannan batasan metakeyiba. Hajiya tace insha Allah yhy in nina haifeka karka kuskura kasaketa sannan in nina haifeka saika auri mrym. Wani kara da walida tasa shiya tsoratar da kowa hatta jariri saida yafara kuka. Nima dai Ismail na tsure.
.
* ** *
.
Mutanene sukayi kanta kowa da tunaninsa, ruwa aka yayyafa mata kafintasamu farfadowa kuka tafashe dashi tana rokon hajiyan yhy, hajiya kuwa fita tayi abunta haka yhy ma, tuni gydan suna yadawo gydan mutuwa,tabbas mutuwan zance tunda matar gyda kaddara yasameta, nan kowa yafara cuscus mata baa rabasu da abin fada, mrym kuwa jitayi bazata iya zaman gydanba, donhaka ta kinkimi jakanta da dan kudinta, tuni tanufi tasha, bata nufi ko inaba sai ningi, tana zuwa tagayawa malam adamu yadda akeciki, tabbas ya tsorata, inna ce tafara mita.malam saidanace yar nan karta koma gydannan kace takoma, gashi zata raba aure, malam adamu baice komaiba shikam yace tayi zamanta aga yadda Allah yayi, yhy shiru babu abincin dare tuni ya aiki hafsat. Tadubo masa mrym, aikuwa taga wayam, hankalinsa yatashi dafarko anma daga baya jin ceea anganta atashan xuwa ningi hankalinsa ya kwanta, anma baiso hakaba donhaka yashirya tsaf yanufi gun hajiyansa don cin tuwo, walida kuwa ayanxu gani take ko kashe dan adam akace tayi don kar amata kishiya zatayi!nabila kunshama tayi lallabin harta gaji, sai murmushi take batace komaiba, candai tanisa tace nabila ina kishiya ne?
.
Badamuwa yayi Allah sa hakan shiyafi alheri, bawanda bai tsorataba donjin wannan magana. Suka hau cewa ameeenn, nabila kuwa hankalinta bai kwantaba tabbas walida nashirin wani muguntan!. Tace kintabbata, ? Walida tayi dariya sannan tace bakomai yayi wlh, washegari dakanta taje taroki hajiya gafara sannan tanuna amincewanta, hajiya taji dadi sosai anma tamata fada sosai, akan meyasa zaki fito kina jego? Tace hakanne kawai zai gwada nadaman danayi hajiya, nanta dawo da ita gyda tare da fada wa mai mata wankan jego, saiga yhy nan tarusuna tabashi hkr agaban kowa bawanda bai tausaya mataba, da hajiya tatafima tarinka bawa yhy hkr yace to bakomai, cikin murna tace yaushene zuwa gaysuwa? Yayi mamaki anma cikin rashin damuwa yace anyi gaysuwa anyi komai, kayan aurene yarage! Tayi mamaki tace ayau akayi!? Yace a a tunkan hajiya tayi magana! Tayi murmushi tace zanyi lefen, yace a a hajiya zatayi, cikin sanyin murya tace don Allah kabarni nayi, yace tom kiyi, shi atunaninsa shiririta zatayi, mrym tayi mamaki dabataga tsawun kafan yhy ba kuma iyayenta basa ko magananshi, walida nafita ajego tayi abj anan tahada akwatunan auren datace zata hada, akwatina 8 cif makil dakaya cike da kayan tsada, kowa yayi mamaki sannan akauyita samata albarka bawanda yakai yhy da haj.
.
Murna, tare da walida akashirya tsaf aka kai kayan aure, mrym na zaune taji motocci dakuma gudan mata! Dama tunsafe ummanta ke sata aiki da hidima tamkar gydan biki, nan baki sukazo suna mrymu naciki can suka gaysa aka bada kaya kannen innanta suka karba tanajin muryan walida sarai, gabanta yafara fadi lalle aure yatabbata, suna tafiya jamaan garin suka fara xuwa ganin kaya makil, kowa bakinsa albarka ake sawa walida, washegari akazo akasa aure sati uku kacal, nan da nan yhy yafara gyran gyda zakace yau zaifara aure, walida kuwa sai hiyeshi take talura harwani farinciki yakeji intanamasa tadin maryam. a sannu take shiri tsaf da ita yhy yaje suka kwaso kayan daki sanin cewa mahaifin mrym baida karfi. Donhaka sunyi komai daidai yadda yakamata. Mrym kuwa alokacin zasu fara waec ne donhaka tanutsu tsaf tana jarabawanta.sannan suna shirinsu a nutsu. Ta gayyato kawayenta su naima barau. Naima garu . Zakiya matori. Dama gasu zahra da zainab sune kirjin biki. Suka fitar da ashogbe.. don da zahrau sukayiwa waya da yhy yace musu events uku zaayi. Donhaka suka fitar da ashobe hudu. Suka rabawa kawaye.
.
Mrym kam bata komai donba abunda takeyi. Su zahrau ne suka nemi yhy daya bada kudin kayan amarya yace ai walida tace zata saya. Aikuwa randa tagama waec washegari akafara shagalin biki. Aka gayyato mutane sosai. Yhy zaka zata first marriege dinshine. Yadda yake rawankai da gandoki. Walida kuwa tasha kwaliyyanta tsaf. Akayi kamu. Washegari akayi walima. Dasafen asabar aka daura aure. Da daddare akaje dinner. Masha Allah duk wanda yaje bikin zai tabbatar wannan bikin soyayyane. Duk hidimar da ake mryamu ko ajikinta ita bawai tagama ganin illan auren bane. Tunda akace mata gydan yhy zata koma as mata bai dametaba. Tunda gydan ba bakonta bane. Mutanen ningi sunyi kara sosai wa mrym.aka kawo amarya aka barta daga ita sai mijinta. Saikuma kishiryarta adayan fannin wato hajiya walida. Yashigo yazauna yana murmushi da leda ahannunsa mrymu gabanta yafara fadi . Yace kije kiyi alwala muyi sallah. Tamike tadauro alwala tana idarwa tazo tahau sallaya tazauna yajasu rakaa biyu yajuyo yamata addua. Sannan yafito da kaji dakuma madaran juice dake leda ya umurceta dataci.
.
Ta nuna koshinta anma ya tursasata. Tafaraci ahankali. Zamansu wani irin ihuu sukaji arazane yamike shima tamike bakowa bane ke kuka illa maryam karama wato afrah kamar yadda suke cemata. Dasauri yafita maryam tabi bayansa. Ganin walida sukayi a tsaye da yar duk ta rude! Yace meye?. Tace yar ne haka kawai. Yace toh ko ta razanane?. Tofa mata addua! Yatofa mata yakarbi ya tayi shiru. Suka koma da mrym . Zamansu baikai minti shabiyar ba suka karajin wani kukan haka suka karafita walida tace toh kaga intana hannunka shiru takeyi toh kariketa kawai. Yakarba yarasavyazaiyi mrym kuwa taje takwanta abunta sai gab asuba kafin walida takarbi afrah ahannunsa. Duk kwanyansa yatoshe. - ISMAIL SANI

0 comments:
Post a Comment