
===== SANADIN SELFIE 007 =====Abbas be zame ko ina ba sai guest house nasa inda shaidanun yammatan sa sukeJagwab ya fada kan kujerar dake falon wata matashiyar budurwa ce ta taho da daauri lapiya kuwa darling naganka haka me yasa me ka Daga mata hannu yai yace I need rest pls ya tashi ya bar mata wajen dakin sa ya nufa Yana tunanin wannan kuma wane tare da masoyiyar sa me...