
Isarsu manosh hospital dad d'in marwan yana bacci. "Amma dole ya farka,dan abdallah sedaya tasheshi yana cewa bappa tashi ga daddyna ya dawo"Da sauri ya farka,inda ya nuna farincikinsa sosai tare da mik'owa manosh hannusa ya janyoshi har zuwa inda yake yana rik'e da hannunsa yace d'ana nayi matuk'ar farincikin ganinka sosai wlh Allah mungode naka.Manosh yace nagode...