Blogroll

BANNER 728X90

Thursday, 1 February 2018

PHERTY Part 21-26 (THE END)

PHERTY PART  21-25
.
Cikin masifa yake cewa wallahi duk ranar da na sake yi miki wani abu kika ambaci sunan abdool saina k`arya ki sakarya kawai baki ban amsata ta dalilin k`in d`aga wayata ba da rashin mayar min da amsar sak`ona ba wato ke kin girma ko. _shiru tayi dan ya riga ya gama tsorata ta_
.
Badake nakeba?! Hanunta na bari tace ai bana wurinne. Zaro ido yayi yace duk randa na kiraki baki dagaba saina karyaki waeiya kawai. Sa kaya mutafi gidanmu Dad yace natafi dake. A firgice tadau kayanta zata shiga bayi yace dawo kisasu anan. Hawaye ya cika idonta hakanan ta juyamai baya tasa bra da kayan yanata binta da kallo. Ya rike mata hannu suka fito sukaima Dad da Mum sallama. Mum takirata gefe tabata magunguna tasha dana shafawa sanan tafito tasameshi a mota suka tafi gidansu dake cikin garin kasancewan dare yayi ya tsaya ya saimata abinci ahanya. Suka wuce batare daya kulata ba itakuma tai shiru. Hanyar government house taga sun nufa ita dai batace komai ba sai hawayen da takeyi gabanta na bugun tara-tara sai da suka wucce gidan gwamnati kad`an taga ya nufi wani get da ta hango sojoji da yawa a gun Gab da xai shiga get din ya juyo yana kallonta cikin harara yace xaki share hawayen nan ko sai na sakaki kukan mai dalili cikin sauri ta share hawayen tare da gyara mayafinta kallonta yayi tare da girgixa kaii. Tun a get taga anata sara mashi a ranta tace _dole yah yaseer ayi girman kaii irin wannan abu haka kamar wani shugaban k`asa._ Gida ne mai kyau sosai gidan ya burgeta kwaraii sai dai ba color din da take sow bane kitchen din ne kawaii ya yi mata d`akinta ya nuna mata tare da cewa bana sown k`axanta dan haka ki xage kiyi aiki dan amaryar da xan k`aro taxo ta samu gidanta yarda take sow.
.
Kallon shi kawai tayi tare da girgixa kai ta shige d`akin nan tasha kallo tare da mamaki dan babu abinda ya bambanta bedroom din da na gidanta wanda abdool ya bata daren da xayyi tafiya. Kwanciyarta tayi akan gado tare da daukar wayarta tana kallon pic'x dinsu da yah abdool wani inta gani tayi dariya wani tayi murmushi wani kuma tayi hawaye na k`arshen ne da ta gani wanda ta mak`alk`ale mai wuya suna dariya batasan lokacin da ta fashe da kuka ba. Da sauri ya shigo d`akin gunta ya nufa tare da ansar wayar hoton ya gani wani dogon tsoki yaja tare da fita da wayar tunda ya fita bai dawo ba sai da daddare ya shigo da take away na abinci da kaxa inda ya barta nan ya tarar da ita da yake tana fashin sallah.
.
Fuskar nan tashi a d`aure yake mata magana ke bakya sallah ne kina kwance kamar wata mai yaron cikin koda yake ba xa'a iya ganewa ba shiru tamai kamar bataji ba gabanta yaxo ya xauna tare da shafo bobbs a firgice ta mik`e ta nufi karshen gado harda guntun kwallanta. Hararar ta yayi tare da cewa miye haka dan na tab`a miki abinda kika dad`e ba'a tab`a ba. Kallon shi kawaii tayi tare da cewa bangane ba yace baxaki gane ba kuwa tab`e baki tayi tare da cewa nifa gaskiya yah yaseer ka dena tab`amin jiki danni jikina na yah abdool ne tunda bai samu ba babu wanda xai samu. Wani kallon raini yake mata tare da cewa me xanyi dake saura face Allah ya rufa miki asiri kika rufama kanki da kikace kina sowna dan kinsan babu wanda xai dauki sauran wani saini da na xama dolenki. Kallon shi take fuskarta tab da hawaye tace Alhamdulillah kace na xama abar alfahari tunda har naba masoyi na abin alfahari na jarimin jarumai jikina na tabbata ko a haka aka tsaya mubar tarihi xuri'arm.........wani kyakyawan mari ne ya hanata k`arasa maganar. Kallonshi take hawayen idon ta har ya k`afe wani murmushi tayi mai ciwo tare da cewa Allah sarki yah abdool yanxu ne nasan nayi rashi na tabbata da kana raye bamu mai min wannan wulak`ancin Tana gama fad`ar haka ta fita daga d`akin.
.
Tana fita yaji duk bai ji dadi ba koba komai k`anwarshi ce matsalar d`ayace baxai iya bata hak`uri ba. A d`akin ya kwana Dan karma ya fito tayi tunanin lallashinta yaxo yi ita kuma tun a daren ta dauka key motarshi da yake tintac ne jikin motar harta fita security's din suna sara mata duk a tunanin su yaseer ne. Sardauna estate ta nufa babu inda ta xame sai gidanta da abdool ya bata haka ta shiga cikin gidan tana sharar hawaye tana shiga falonta taci karo da hular abdool da ya ajiye ranar da sukaxo. Daukar hular tayi tare da kaita hancinta tana shinshinar kamshin turaren abdool wani kuka ta saka mai tsuma xuciya tare da cewa. _ya Allah ka kai haske kabarin yah abdool ka sada shi da rahmar ka._ *Agurguje* sai da tayi sati d`aya a gidan babu neman da ba'ayi mata ba amman shiru ba labarinta haka yaseer ya baxa yaranshi ko ina dan neman saboda dady yace indai bai nemota ba kotu ce xata raba su ba karamar nadama yayi ba, Dan duk ya fits haiyacin shi gashi ko ina bayan samun sauk`i mama ce mai kwantar mai da hankali ita kuma yanxu kunyarta yakeji gani yake kamar tana mai kallon marar adalci kamar yarda mum dinshi kemai.
.
Yunwa ce ta isheta dan bata da abinci a gidan daga mult sai cake shima a estate d`in take siya saboda ta samu kud`i a motar yah yaseer ga ciwon kai dake damunta kasuwa taje tayo _shopping_komai da xata buk`ata. Harta d`auko hanyar dawowa gida kome ta tuna oho sai ta juya tana tafiya tanajin wak`arta _banky w yeso_tana bin wak`ar cikin kwanciyar hankali harta isah wani k`aton asibiti mai suna *Fiddausi Sodangi special hospital* da gani kasan na kudi ne saboda tsaruwar shi tunda ga waje shiga tayi tagama abinda takeyi nidai ina waje ina jiranta. Mamaki ne ya kamata ganin harabar asibitin cike da sojoji duk sun yi tsaitsaye gun motarta cikin isa da gadara ta isa gaban motar tana wani cin magani tana xuwa xata bud`e motar taga sun taso mata gaba d`ayansu sun xagayeta. Bata wani damu ba ta bud`e motar ta shiga suma kuma basu ce mata komai ba harta jefe motarta a titi tana shan sweet tanajin dadin sweet d`in kuma k`amshin sweet d`in na tuna mata k`amshin bakin yah abdool ranar da yayi mata kiss murmushi tayi tare da bugun sitiyarin motar. Tana shiga cikin gidan ta rufe k`ofarta Amman ko bada baya batayi ba taji ana kwankwasa kofar mamaki ne da tsoro suka dirar mata bata ida tsorata ba sai da taji maganar yah yaseer cikin d`aga murya yake cewa in baxa'a bud`e k`ofar ba Ku karya ta mana cikin masifa ta fara magana Wallahi duk wanda ya karyamin k`ofa kotu ce xata rabani dashi kuma baxan bud`e ba aii gida nane masoyina ya bani. Tunda ta fara maganar yake murmushi dan shi dariya take bashi. Yace plx ki bud`emin miemie wllh muna cikin tashin hankali anata nemanki gashi gobe ne auren Hakeem da ummie aii da gudu ta tashi ta bud`e tana budewa ya bita da sauri ya shiga tare da rufe k`ofar. Kallo ya bits dashi riga da wando ne jikinta na pakistan ta rufe kanta da gyalen kayan iya kashi wuyanta yaga yadda rigar ta matse bobbs dinta har ana gani shatin bra ta. Cikin ido yake kallonta tare da cewa da auren nawa kike yawo haka saboda kin xama yar iska ko ke gaki kinsan dadin maxa wane shegen ne ya kawoki gidan nan tsoro ne ya hanata magana dan ya matseta a bango fisgo hannunta yayi suka shigo cikin gidan yana kallon gidan ciki da bai sake fisgota Yayi suka fito daga gidan. Har suka fito harabar gidan inda yake cike da sojoji suna tsaitsaye kowan ne da bindiga turjewa tayi tare da duk`ushewa k`asa cikin hargowa yake magana wallahi inbaki tashi ba xan d`aukeki yar iskar ban.......
.
cikin masifa ta katseshi wllh ni ba yar iska bace Allah ya had`a ka da yar iska  Mugu kawaii bakinta ya buge har saida ya fashe tare da cewa xaki tashi ko saina d`auke kine banxa tayi maii sungu marta yayi sojojin na ganin haka da sauri suka bud`e mashi bayan mota yana rugume da ita suka shiga motar. Sun d`an fara tafiya kadan ya fara goge mata hawayen tare da share mata gefen bakinta da jini ya fito akan cinyarshi ya d`aura mata kanta fuskarta ya fara shinshina tare da d`ago kanta ya fara kissing dinta ko ina a fuskarta har yaxo bakin ta shiru tayi mai kamar bataji ba. Bobbs dinta ya fara shafawa tare da hankad`e mata riga ya xura hannunshi gaba d`aya yana murxawa da k`arfi wani ihu ta saki tare da cewa ka bari na gayama ni ba yar iska bace wallahi xan tarama mutane.
.
Bakin shi ya saka cikin nata ya fara tsotsa da karfi yarda yasan xataji xafi tare da matse bobbs dinta tayi wani wahalallen ihu cikin masifa yace dallah malama yimin shiru munafuka abinda kika Saba ana miki ne nayi maki xaki ringa pretending bayan kin saba da komaii babu abinda baki sani ba kina tunanin xan iya yin wani Abu dake ne famko kawai dake. Batace komai ba tayi shiru saboda xafin da bakinta keyi kamar ta cireshi ta yar gashi har lebanta yayi jaa haka suka isa gida tun a mota yayi ma dady waya tare da fad`a mashi suna tare da pherty sunma wucce gida. Tana shiga d`akinta ta saka ma k`ofar key tare da sulalewa gun ta fara kuka da k`arfi har yana jinta daga falo da sauri ya isa k`ofar amman yajita gam yaita kwankwasawa tak`i bud`ewa sai ma wani sabon gunjin kukan da ta fara haka tayi mai isarta har barci ya d`auketa . Sai gab da magrib ta tashi daga barcin wanka tayi tare da yin sallah ta d`auko wata yar ficilar rigar barci bak`a bata da bambanci da gidan sauro ko pant bata saka ba bare bra haka ta fito falo.
.
Tana tafe tana girgixa jikinta yana kallonta har ta shiga kitchen da wak`a ta fito a bakinta wakar faty nijar ta DUNIYA a inda take cewa, _in na kalli sama wataran xanga babu tauraro ko cikin mutane wani mai gida akwai gwaro_ Yana jinta yasan da shi take k`afa yasa mata takusa fad`uwa ya chapkota d`aukarta Yayi babu inda ya sauketa sai kan gadon d`akinshi rigar jikinta ya fara k`ok`arin cirewa yana cewa ni xakiyi ma iskanci wato kin kwana biyu bakiji namiji a jikin kiba xakixo kinamin habaici. Tanaji tana gani ya cire mata riga bobbs d`inta ya tsaya kallo tare da kai bakinshi yana tsotsa kamar ya samu sweet wani hot kiss ya fara bata har ya gangaro cibiyarta da sauri ta kwala ihu yayi banxa ya kyaleta. Sai da ya tabbatar da ta gama jigata sannan ya fara neman hanyar shigarta amman abin mamaki yaga babu hanyar haka ya fasa ta da k`arfi wanda yayi Sanadin suman ta sai dai kawai yaji bata lumfashi.
.
Sai da ya gama abinda yake sannan ta kula da bata lumfashi da sauri ya tashi fidge ya nufa ya d`auko robar ruwa ya shiga yayyafa Mata amman ina babu alamar xata farfad`o. Ruwan wanka yaje ya had`a mata ya sungumeta toilet ya nufa da ita yana sakata cikin ruwan tana jan ajiyar xuciya da k`ar ta bud`e idonta dan wani irin ciwo kanta ke mata tana gananin shine ta rufe idonta gam. Yaseer yayi wata irin nadama wacce take sashi jin kunyar ta saboda xargin da ya rik`a yi mata ga ita kuma tun daga ranar bai sake ganin ko da k`afarta falo ba yana sown xuwa amman kunya ta hanashi sai da sukayi kwana ukku a haka. Ranar da suka cika kwana ukku ta fito xata kitchen daga ita sai wata yar best iyakarta cinyarta gashi ta kamata sosai haka ta fito tana kallonshi sai da ta shigo tsakiyar falon tukun tace ina kwana cikin sauri harda hard`ewar harshe ya amsa. Lafiya lau miemie ya jikin ki shiru yaji koda ya d`ago kanshi harta bar falon tashige kitchen murmushi yayi kawaii dan yasan xai shawo kanta da lallashi da darajar kamanninshi da abdool. Haka dai ya riga binta kullum har yasamu kanta tana d`an sakewa dashi shak`uwa mai tsanani ta shiga tsakaninsu haka dai suka fara soyayya. *
.
BAYAN WATA BIYU* Kwance take a jikinshi tana wasa da hannunshi take mai magana plx yah yaseer ka barni inje dinner su yah hakeem yace no king fa baki lafiya kawai ki hak`ura da dinner nan shiru tayi kamar baxa tayi magana ba can kuma tace to shikenan tare da mik`ewa ta nufi hanyar fita cikin xafin nama ya tashi ya ruk`ota tsayawa tayi cak batayi k`ok`arin kwatar kanta ba dan batasan dalilin ruk`o da ya mata ba. Sai da ya rugumeta sosai tukun yace fushi kikayi tace fushin me yace na hanaki xuwa dinner mana tace uhm-uhm ko daya aii ra'ayinka ne ka barni ko kar ba barni ban damu ba kawaii dai banji dadi ba dan na tabbata inda yah abdool ne k`afata k`afar....... Bakinshi ya saka cikin nata hakan ne ya hana k`arasa maganar. A gurguje Bayan shekara d`aya pherty ce xaune da wani baby boy a hannunta tanata faman yi mashi wasa shikam yanata dariyar shi ta jarirai yaseer yaxo ya xauna kusa dasu tare da cewa miemie kinga ba Xaki b`ata abdool da k`uya ki dena Mashi wasa dariya tayi tare da cewa. Wallahi sai nayi mai wasa yo kawai sai in k`i yima yayana wasa inma xaka Lura ban fiye sown ana daukar min yaro ba kallonta yake tayi yana murmushi.. ALHAMDULILLAH
.
Sai mun hadu a wani littafin. 

0 comments:

Post a Comment