== RAYUWAR NIHILA 4 ==
.
Momin hisham ta samu baban shi da batun maganar hisham yace karma ta fara yasa ta kira hisham yace masa yama cire rai matan gombe duk sun kare ne da har zaije abuja neman wata bai yarda ba hisham ya tashi jiki ba laka ya tafi Dakin sa ya rasa me zaiyi yaji dadi ga nihila is against him kawai ya tattara kayanshi na sati da duk abunda zai bukata ya fita iyayen shi basu saniba ya shige motan sa bai zame ko ina ba sai hanyan Abuja gudu yake baima ganin gaban shi shi kanshi baisan ina yake dosa ba kawai saiga wata daf ta doso shi ba birki yana ta mishi horn amma ina hisham hankalin sa baya jikinsa ji kake kyarrrrrrrrrr mutane suka yo agaji dan ganin motan basu zaci mutum zai fito da raiba dama suna kusa da abj kawai akayi dashi cikin gari.
.
Nihila kuwa tana can abun duniya ya dameta dan kuwa baban ta ya kawo wani maganan da ta kasa zama a kanta tsaban girman sa wai zasu kara karfin zumunci da babban abokin shi Dan haka sun hada yayansu aure shi kuwa nihila yace ya bada ganin duka sauran sunada samarin su inyaso sai a hadasu duka at a time.Taci kuka sosai harta gode ma Allah taso tayi ma babanta maganan tanada wanda take so amma momin su ya kwabeta karta kuskura taga ma it's of no use gwara ta hakura ta manta da hisham tayi biyayya Ga iyayenta.... tana zaune aka zo akace ana neman nihila a waje tace waye aka ce mata wani da kaman bazata je ba sai kuma tace bari ta fita ta gani to her suprise wa zata gani inba jawad mutumin da sukayi kusan shekara basu hadu ba tun graduation dinsu tayi mamaki kwarai batasan sanda ta fara daria ba tace jawad kana duniyan nan yace inanan nuhila ya bayan rabuwa tace lafiya how's your life..
.
Alhamdulillah na dawo skul nace dole inzo in ganki sabida it's been long tace kaidai jawad bari ta bashi labarin duk yanda take ciki yace mata nihila kinyi hakuri kiyi biyayya Ga iyayen ki insha Allah shine alkhairi a rayuwanki tace shikenan yace shi zai tafi zaizo dubata in ya kara hutawa sukayi salaam. Hisham kuwa yana can asibiti likitoci suna kanshi daga karshe dai suka gano yayi loosing memory dinshi temporarily kuma Ga karaya biyu a kafa.. suka rasa yanda za'ayi a samu wani nashi sai kawai suka bada sanarwa a tv da hoton shi da sunan da suka gani jikin wallet dinshi anata cigiya ko Allah zaisa a gano yan uwanshi... iyayen hisham kuwa neman duniyan nan sun yi basu ganshi ba hankali ya tashi sosai ma matuka maman shi har kuka ta fara ana haka ne aka kirata wata kawarta ta dauka jiki ba dadi tace ta kunna tv ta na kunnawa saiga sanarwa ana neman yan uwan wannan bawan Allah mai suna hisham wanda ya gamu da hatsarin mota kuma yayi loosing memory dan haka idan yan uwanshi suna kallo su gaggauta zuwa abuja nan suka ba da address din asibitin ko zaiyi recognising dinsu ai sai faduwa tayi a wurin baban hankalin shi ya matukar tashi ta farfado tace Allah fir akama hanya a tafi a nemo mata danta haka sukayi booking flight washe gari sukaje Abj basu tsaya no ina ba sai asibitin suka ce sune iyayenshi aka kaisu har dakin aiko dai hisham bai ganesu ba yace musu kudin wayene sai maman shi kawai ta fashe da kuka haka dai likita yayi ta rarrashin ta yace tayi hakuri irin wannan matsalolin sai a hankali inba mutum yaga abunda yake tunani last ba ko kuma something very important in his life nanne in anci sa'a saiya samu memories dinshi back other wise sai wani ikon Allah.
.
hakadai iyayensa sukayi ta jinya a asibiti har ya farajin saukin karayan da yayi yana healing amma memory kam babu... ummm wannan kenan ko yaya amarya NIHILA tayi? Ga rashin masoyi Ga auran wanda bataso...muje zuwa Ananan anata shirye shiryen auren su anata gyara amaren.. nihila kuwa ko taba ganin angon nata batayi ba Dan ance mata baya kasan sai ranan daurin aure zai dawo sunan shi junaid akazo ranan daurin aure an daura na sausan da yusuf.. bahijja da anwar sai nihila da junaid.. an daura aure ana reception ne aka zoma iyayen biki da wani mummunan sako akan ango nihila sun samu hatsari akan hanyan zuwa daurin aure inda motansu ta kone kurmus sukayi mutuwan shahada kowa yaji ba dadi haka aka kwashi jiki akaje aka kaisu gidan gaskia.. nihila nacan tana shargar kukan ta batasan meke faruwa ba tana ta inama ace yau da hisham aka daura mata aure saidai kashh bakin alkalami ya riga ya bushe.Baban tane ya daure yazo ya sameta yayi ta mata nasiha mai shiga ciki yace komai yiwuwan ubangiji ne kuma Allah ba yanda baya abunsa shike bayarwa shike kuma hanawa a lokacin daya so jikin ta yayi sanyi tasan wani abu ne ya faru tace daddy ka gayamun ko menene nayi alkawari zan iya yace mata nihila Allah ya miki albarka biyayyan da kika mana Allah ya dau ran wanda muka baki sai taji hawaye a idonta tace Allahu akbar Allahu akbar Allahu akbar Alhamdulillah ala kulli na dau wannan qaddara hannu bibbiyu Allah ya musanya mun da mafificin sa uban ya rungumeta yana kuka tanayi nima na Dan tayasu Dan tausayi.
.
Zamu cigaba da safe inshaallahu. Allah yatashemu lafiya
.
#ays

0 comments:
Post a Comment