== RAYUWAR NIHILA 5 ==
.
An kai sauran amaren gidajensu Wanda suka sha jere kudi ya barnatu kam ba laifi saidai fatan alkhairi.. Nihila kuwa duk ta rame ta zama so silent kullun tana addua Allah ya jikan mijinta yakai haske kabarin sa.. ranan baban ta yaga duk ta zama wani iri saiya shirya musu fita picnic dan ta Dan samu walwala sunyi inviting hardasu beejay da sausan da mazajen su sukaje lake view Ana zaune Ana Dan ciye ciye kawai sai baban nihila ya tashi daga ganin wani mutumi shima mutumin daga ganin shi ta zo wurin da fiskan mamaki yace jameel kana rayuwan nan ashe zamu kara haduwa its been ages frnd yace hmm kaidai bari Muhammad feels good to see old faces again yaranka nawa yanzu yace gasunan family na ku gaisa ya masa introducing duka yaransa sannan yace kaifa yace shima tare da family dinsa yazo bari ya kirasu yaje ya taho dasu tun daga nesa nihika keji gabanta na fadi wani abu ke yawo a ranta aikuwaa suna matsowa wa zata gani inba hisham ba hisham kuwa ji yayi kanshi na sarawa wani flashes yake gani a idonshi nan ya fadi sumamme aiko nihila da gudu ta tashi bata ma san tayi ba tana kuka tana girgiza hisham pls dnt leave me hisham Dan Allah ka tashi I can't live without u. iyaye dai abu ya kulle musu kai Dan haka kowa da tambaya fal a ransa amma dai akayi asibiti Dan ceto ran hisham koma meye ayi bayan nan!!!!
.
Nan dai suka garzaya sai asibiti doctors suka shige dashi ciki sun fito suke cewa yayi regaining memory dinshi za'a iya ganin shi inya tashi daga bacci suna shiga dakin ya fara motsi bude idon da zaiyi ya fara da nihila ta matso kusa da gadon akace gatanan nan dai iyayen sa suka yi hamdala.. ranan a gidansu nihila aka taru Dan jin bakin kowa nan ne suke gaya ma iyayen nasu ai sune wanda suke fada musu tun da can da suke cewa bazai yiwu ba su auri juna baban nihila yace kaji jameelu Allah mai iko ba yanda baya abunsa ashe Dan gida nema ni ban sani baban hisham yace ai Allah ba ta yanda baya abunsa in dai ya rubuta zai faru magana ta kare.
.
HISHAM ne tambayan daddyn yanda yasan baban nihila yace mishi tare suka tashi neighbors ne tun suna yara kuma abokai makaranta daya sukaje tafiyan shi university ya dawo ya samu muhammad bayanan da en gidan su wai sun kaura sun bar garin kuma ba wanda ya barwa sallahun inda suka kaura yaji ba dadi Dan sun saba sosai tun yarinta tare suke komai farat daya ya neme shi ya rasa sai gashi su zasu hadasu suke neman hana alkhairi amma da ke Allah yayi gashi sun hadu da juna. sai musan yanda za'ayi kan maganan yarannan a turo manya ayi magana tunda dama suna son junansu baban nihila ya basu labarin auren da tayi hisham har yaji wani abu ya tokare shi ya zaci an Dan dana amaryar sa nima na Dan dara aka ce masa ai ran auren Allah ya dau ran abunsa ya ji sa'ida a ransa Saura sati daurin auren nihila da hisham sai shirye shirye suke kowa ransa kal amma nihila ta dau alwashin saita yi maganin gogan ladan karyan da ya mata yazo gida Dan tambayanta abunda take bukata taci kwalliyan ta cikin wani lace turquoise blue mai ratsin pink Ga daurin nan an kafa shi tasa powder kawai da lip gloss ta fito da Dan gelenta kan ta iso ma turaren ta yayi sallama ta zauna kujera kusa da shi gogan naku fa bakin sa yaki rufuwa sai kallo yake ya saki baki tace da dai ka kulle bakin naga kuda zai fada ya kwashe da daria yace kaii madam bakida dama aike din kin tafi mun da hankali tace ahh kai Dan Allah dai yace wallahi kuwa wai mene ake ta Shan kunu tace hakan nake muradi yace umm ran gimbiya shi dade ai yanda kikeso haka za'ayi ta Dan murmusa ta juya ido nan dai suka tattauna kan abubuwan da zasuyi da kuma abunda zata bukata ya bata kudi ya tafi.
.
Ranar jumm'a daurin aure nima nace zan gayyaci su halyma qawata da erta amna er disin sidin bayan ludayi A yau ne aka daura auren NIHILA Muhammad da HISHAM jameel bil adama sun taru a wurin kam ba'a magana anyi reception na gani na fada da dare kuwa dinner aka tafi tasha kyau sosai ma mutane an hallara a wurin dinner nagano su marwanatu su phary su maryamah sai hange suke ko zasu Ga ango da amaryanace inaaa bazan bari a gansu ba tukunna kowa yana zaune ango ya doso hall rike da hannun amaryarsa sun balain yin kyau sun kuma dace da juna hisham baki har kunne sai daukan su picx ake tayi har suka zauna anyi barnan kudi an ci ansha an hantse nima dai nace rana daya na mai gayya ne shiyasa na dan taka rawa aka gama dinner aka watse hisham ne ya Maida amaryarsa gida suna mota yayi parking yace mata u look so beautiful my beloved wife kanta na kasa tana wasa da yatsunta wani sabon kunyan shi takeji ya kama hannayenta ya rike tayi ta sake amma ta kasa nan ta fara masa shagwaba yayi hakuri ya barta ta shige ciki yace shi ina ruwansa shida matar sa ina ruwan wani da kyar dai ya yarda ya barta ta fita ta shige washe gari aka kai amarya gombawa diban fari ba'a kwan damu ba an tashi damu mudin kenan amarya tasha kukan rabuwa da dangin ta washe gari kowa ya koma inda ya fito daga amarya sai ango .
Zamu cigaba anjima inshaallah kuna tare dani ko?

0 comments:
Post a Comment