NA
RAMLERT y
salis
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION 🤝
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
YA ALLAH KABANI IKON RUBUTA DAI DAI KASA ABINDA ZAN RUBUTA YAXANMA HUJJA
AGARENI BA HUJJA AKAINA BA.
WANNAN SHINE TYPING
DINNA NA FARKO NASAN DOLENE ACIKARO DA KUSKURE DA YAWA KARAMAR YAR KOYOCE SAI
DAI AMIN AFUWA 🏻
Wannan page na mallakawa masoya kuma
masu karfafamana gwuiwa wato members na SIRRIN YAMACE BY FIRRAM ……munanan tare
daku acigaba da gashi suya sai ranar ……
Page 12
Kuka take sosai ba abinda yafi tayar
da hankalinta irin ganin yadda jini keta zuba ahancin mahaifiyar tata,
jijjigata ta farayi ganin kamar ta dena motsi yasata saki wani ihu da
yayi sanadiyya tsayawarsa cak... ya ja birkin motar tasa a dai dai kofar
gidan da taji wannan ihun.……
Karewa unguwar kallo
yayi gannin ko ina tsit bako alamar dan adama ,agogon dake manne jikin motar ya
kalla 12:35pm ,ahankali yafito daga motar ya nufi kofar gidan gidan ya karewa
kallo aransa yana cewa
"Yanxu mutane ne ke zaune cikin wannan gidan Allah nagode ma
da kabani ni imarka"
taba kofar yayi ammah arufe duk
da in yayiwa kofar kwakwkwaran bugu zata iya ballewa domin bawata koface mai
kwariba.
kwankwasawa zanyi ? ko kawaii na tafine tunda nadebajin ihun ammah tabbas daga gidannan
naji ihun Muryan mace ne kuma tabbas wani abune yake faruwa da ita domin alamun
tashin hankali sun,bayyana cikin ihun ,kuma natsatstsiyar murya ce kowace me
muryan tana da sanyin murya but...me yake faruwa ne naji tadena ihun ?
yakai mintuna uku yana saka da
warwara a zuciyarsa daga bisani yadara kwankwasa gidan ,ya jima tana buga gidan
ammah bako alamar motsin za a bude.
juyawa yayi yakoma motarsa
domin har 1:00pm tayi ,key yasawa motar taja har ya ja kuma sai yayi reverse
yayi parking ,haka kawai yaji baxai iya barin wajen batare da sanin dalilin
kukan da yajiba tabbas me kukan tauki take nema.
Kafa yasa yafara dukan kofar gidan
,duka biyu yayi kofar ta bude kansa tsaye yashiga gidan dakuna biyu yagani suna
kallo sa ammah ba kukan yarinyar.
tana kwance kan mahaifiyar
tata tana kuka mara sauti,domin ita atunanita tariga ta mutu ,da sallama
yashigo dakin tare da kunna haske a wayarsa domin dakin bawani wadataccen
haske,aiko take haske ya gauraye dakin tamkar rana afirgice ta daga kanta domin
dataji sallama ta sauka ko kunnentane yajiye mata karya ammah ganin haske
yasatagane mutumne
Auzubillahi!tafara fada tana ja da baya ,shima tsoro tabashi gani yayi kamar aljana
ce ba mutumba.
budurwa ce yar matsakaiciya bata da
kiba kuma ba siririyabace,tana da san tsayi kadan bagajerabace,farace tas
manyan idanuwanta dasukayi jajir suka kunbura sai suka kara fito da kyanta
alamun taci,kuka har hawayen sun kafe ,dogon hancinta da matsakaicin bakinta
sun dace da fuskarta ,gashin kanta yayi buxu buxu ya sauko har kafadanta yarufe
wani sashena fuskarta, kirjinta cikeyake dadukiyar Fulani ,sa shape din kugunta
daya bayyana acikin suturar dake jikinta,lokaci daya tamata wannan kallon da
sauri ya sauke idonsa daga kallon kurillar da yayi mata dan cigaba da kallon ta
……
kanta sunkuye tana cigaba sa kuka
tana karanto duk adduar datazo bakinta l,karfin hali yayi yakarasa gunta daya
fahimta tsorone ya kamata,kiyi shuru dena kuka yacemata.haska fuskarsa yayi da
fitilar wayan yace kingani i am woman being like you so stop crying bar
tsorona,baze juri kallonta ahakaba sai yace Ina hijab naki sa sai muyi mgn
,kallon shi dai takeyi tana kokonto ko dai aljanine ,kisa hijab naki jeki dauko
yana ina ?wannan karonma kallo kawaii tabishi
dashi ammah da alamun tarage tsoronsa.yana ina indauko miki? ya tambayeta domin kayan jikin ta sun bayyana halittunta bai kamara
suciga da mgn a hakaba rabin kirjinta duk awaje yake,yana ina ?yakuma tambaya akaro na 2nuni tayimasa da bayansa yana juyawa yaganshi
rataye jikin kofa jawowa yayi yakarasa inda take yamikamata ,kallon sa tayi sa
Kuma ta kalli hannun ta ,shima hannun nata yakalla a kunbure yake kara haskawa
yayi kunace sabuwa,hartaja ruwa a duka tapikan hannun,oh!sannu yacemata daf da ita ya karaso ,hijabin hannun sa ya ajiye
akasa yafara kokarin yayemata gashin da ya san rupe mata fuska jir jir tsikar
jikin sa tafara tashi yanajin wani irin yanayi ajikinsa,itama jikin ta kyarma
yakeyi domin jitakeyi kamar cutar da ita zaiyi, sannu ahankali ya dauremata
gashin abayanta hijabin,ya dauka yasamata,sannan ya san ja da baya
Nazo wucewa naji kukanki harda ihu
meyasameki?kuma ya akayi,aka barki agida ke daya?meye ya konaki a hannu haka ?ya karasa maganar
cikin dashashshiyar murya
bani dayabace umminace ta
mutu
nayi tunanin ko sunane naje
kitchen debo ruwa nayi tuntube na fada kan,garwashi na dafa da hanayena ,cikin
sanyin murya take maganar ta karasa cikin kuka me ban tausayi
tundata fara maganar yake kallon ta
har tasaki kukan ,shima jiyayi wani guntun hawaye ya saukomasa ,antafi da
ummintaki asibiti ne ?ya
Yambayeta?Aa gatacan tanuna mai mai gefensa na dama,kanwata motsatstsiyar katifa
ya hangota kwance ,dasauri ya karasa wajen cikin yanayin damuwa yace kukadaine
agidan ?eh mukadaine tabashi amsa,matar dake
kwance yasa hannun yadaga,ammah ba alamun numpashi atare da ita ,da sauri
yajuyo meyesameta?yacemata .
tun dawowata daga islamiyyah da yamma
tace cikin ta naciwo tare da kainta kuma rasha magani,
kamatamuje asibiti ba mutuwa
tayiba dogon sumane,kuma kinyi wauta kamata yayi kije makotakinemiTaimako
ba kizauna kina kukaba,cikin pada pada yakarasa maganar yana yunkirin
daga matar dake kwance kamar gawa,da sauri ta isoshi ta kamata sukayi,hanyar
fita daga dakin,tunima ta mance da ciwon dake hannun ta dan murna jinyace
sumane bamutuwaba,har suka fito tana rike da kafadar ummintata shima yana rike
da daya bangaren,radadin da hannunta kemata ne yasata cije lebe hawayenabin
kumatunta,
saketa yace ,dama namancene da ciwon
hannunki ,dagata yayi yasa abayan motar sannan yarufe yazagayo da
Sauri sauri yabude yazauna amazaunin
driver,sauri daukimin phone na along with my motor 's key inside your
room,hurry pls yapadamata,da sauri yake maganar sbd shima yapara tunanin matar
ta mutu sbd wani i irin nauyi dayaji tayi,da sauri tajuya dan cikia umarninsa.
"allah sarki tanajin
english kenan yapada aransa "
cikin sauri tashiga gidan,dakin
tashiga wayan ta dauka ammah bataga key ba haske haske taparayi can ta hangoshi
kan katifar da umminta ta kwanta daukatayi ta haska kan window tadau Wani dan
karamin makulli ,da gudu gudu ta fito,karo sukaci a dai dai kofar gidan da
sauri yaja baya itakuma ta sape goshinta,karba yayi ya shige motar,itakuma
tafara kokarin rufe gidan .
"kinyarda dashi kenan
dazakibishi?bakisan waye bane ammah kikabashi
hadinkai yasa umminki a,motarsa kema zaki shiga"wani bangarene na
zuciyarta yake kokonto akansa.ammah data tuna halin da umminta keciki sai
taji zata iya binsa ko zai yanke kantane dan inba umminta to gara itama babu
ita, BAYAN WUYA SAI DADI
Ammah ita tata WUYAR zai zama BAYAN
WUYA SAI KUNCI inhar tarasa ummintatana wannan tunanin taji yace hee!da karfi yadafa dan ganin taki juyowa ga duhun unguwar tasu ba kyau .
Gudu yakeyi tamkar zai tashi
sama,ammah gani yake kamar ba sauri yakeba,dau wayannan ki nemaminnumber ammah
sam batajishiba dant ayi nisa atunanita.
sannu ahankali yarage gudun motar
yafara laluben number din,ringing biyu aka daga .doctor kana ina?
MATAZ laphia bako
sallama ?kuma laphia kakenemana yanxukabarni a
hospital Fa,ina nan AMINU KANO HOSPITAL banje ko inaba aikin kwana ke gareni
,allah yasa laphia ?
oh!ya furzar da
numfashi ba laphia doctor pls kar kayi nisa ganinan zuwa da patient kataremu
zan tsaya emergency .
okay,sai ka karaso sister nace ba lpy
kowa ?Aa doctor,patient din asume tske
kataremu yanxu, baijira mezai ceba ya kashe wayan.
Tun kafin sukaraso doctor
yafito tararsu sai dayayi jira na tsawon mintuna 7 dan tunda da yaji doctor
mataz da kansa to yasan ba karamin aiki bane danko rashin lapiyar iyayensu ko
matarsa da kansa yake dubasu agida,yapi tunanin ko taimakonsane ya motsa
danko karpe nawane na dare yakan iya pitowa dan taimakon patient dinsa.
da wannan tunanin yaga motarsa
ta haskeshi.
nurses ne sukasata kan kan wani gado
mai taya sukayi ciki da ita sukuma suka take musu baya ,
MUTANE uke kanta suna kokarin
ceto ranta doctor sam'u,doctor jamila sai jigo kuma jagiransu doctor MATAZ .
aiki suke tukuru,iya kwarewarsu
cikin nasara suka samu numpashinta yafara harbawa, ALHAMDULILLAHI doctor
Jamila tapada,matsawa sukayi daga
kusa da gadon suka koma can nesa da ita,ALHADULILAHI ALA KULLI HALIN,doctor
mataz yaketa maimaitawa,shima doctor sam'u masha Allah yace.
sannan nurses suka karaso su2 , ruwa
a container sukazo dashi suka bawa konne ya wanke hannuns tare da wani kyalle
na goge hannun ,bayan kammala wannan .
wata nurse ce ta dubi doctor mataz
tace "doctor meyesa wannan patient din take fitar da jini ta hanci sosau
haka"?kinsa in MIGRAINE 《ciwon kai maitsanani wanda kesa mutum gani Da kyar》ya tsananta jini na iya fita ta hanci,yabata amsa lokacin datake kokarin
rubutawa a joter dake hannunta,
i think wannan patient
din,tana,bukatar karin jini ,doctor jamila ta fada,nima nayi,tunanin haka cewar
doctor sam'u .
baizama obligation ba intasamu SQUARE
MEAL 《abinci,mai kyau da gamsarwa 》ma zai wadatar basai ansa jini ba cewar doctor mataz,dukkan su suka amsa
da to .
doctor sam'u ne yabawa nurses din
umarnin sukai patient din 《I C U 》intensive care unit ,wajen da aka tanada a Hospital dan bawa marasa
laphia sosai kulawa,sannan su samata ruwa,yadda ya umarcesu haka sukayi .
doctor jamila ce ta kalli doctor
mataz tace doctor patient dinnan tanada matsaloli sosai, brain dinta yana
fuskarta matsala,sannan na fahimci NERVOUS SYSTEM dinta yadena control din C N
S and P N S ,mungode allah da HEMOSTASIS dinta yana lpy doctor
mataz yafada yana maiyin,hanyar fita daga dakin.
zuwa safe zata tashin insha allah sbd
tasamu long faint ne 《dogon suma doctor sam'u yafada ,suma
suka Bi bayansa sukafita.
Acan falon emergency suka sameta tana
rakube ta takure sbd weather sanyi ne,inda take suka,katasa,doctor jamila ce ta
dafata tace come down ,patient dinki na lpy kinji ,zata tashi,zuwa saphia
mamarki ce?doctor jamila ta tambayeta,kai ta
dagamata alamar eh!yasunanki?takuma tambayatr,AFIFAH tafada tana kallon doctor jamila afifah
kwantar fmda hankalinki,muje innunamiki inda mamarki take.
doctor kisa ayi treatment din
hannunta takone a hannayen duka 2 ,doctor mataz yafadaya Mesamun guri,ya zauna
.
ayyah !sannu muje afifah tadan dafa kafadar ta suka bar gurin.
doctor ina kasamu wannan smart girl
din,da patient din duka ?ni daka barnan hida kacemin
zakawuce,doctor sam'u ya fada.
dana tafi hanya banason bin kan titi
sbd dare,sai narinka bi tacikin,unguwanni, ya kwashe duk labarin yafada masa
,sannan yace maybe baban yarinyar ya mutu dan,nafadama su kadaine agidan .
doctor sam'u ya goge gumin da ya fito
mai duk da air conditioning din,dake falon,aransa yanacewa "wai Wannan
wane irin mutum ne baya tsoron ya jefa rayuwar sa cikin hatsari muddin in wani
zai ampanesa,yanxu haka aikin da sukayiwa matar daya kawo da kayan aikin dasuka
bata da maganin da zasubata daga account dinsa zaiyi transfer zuwa account din
asibitin,yana taimako da jikin sa da aljihunsa,
Gaskiya doctor kadena saka kanka a
hatsari haka,bance karkayi taimakon ba ammah kadena shiga gidan mutane kai
tsaye haka kuma cikin dare ,da tsautsayi ya gifta kaga da kasamu cikin
matsala,ko daraba ai baka Shiga gidan mutane ba balle dare gaskiya
kakiyaye my brother wannan jawabin duk,sam'u ne kewa mataz
gaskiya nigeria tanada bambanci da
sauran,kasashe,doctor mataz yafada yanxu inda allah bai kainiba haka,bayin
allaan nan zasu zauna har matar ta mutu ,bawanda zai kaimu su dauki ,,kuma
yarinyar tana kuka yanda makota zasu iya jifa ,Hum!mutane wasu ba tausayi ammah awasu unguwannin da abu yafaru zakaga
anfito cewar doctor sam'u yakuma cewa ammah dan kasaba da rayuwar england
shiyasa kake ganin
Nigerian wani iri zaka saba ammah
kadena shiga gidan mutane nan ba england bane.
doctor mataz yayi dry yace wai har
zakacemin ba dan nigeria ba,to nida kai wayafi wani dadewa a england ?caraf doctor sam'u yace kafini dadewa sosaima,to naji nafika
dadewa ammah kaima kaxauna can dai to kaga cewa ni ba dan nigerian bane
bematasi ba.
umamah ce dai ta dade sosai
gaskiya,dan haryanxu ita bataki mukoma canba, doctor mataz yafada yana duba
agogon dake daure a hannun sa,taji dashi takoma ita kadai Mana doctor sam'u
yafada yana dariya,Bari zan wuce doctor,kakula da patients dina dasafe zan dawo
goma ko xuwa sha daya,doctor sam'u yace da kabari ayi asuba sai mutafi
tare,umamah bana ganta agida da yamma ba kasan inta kai yamma maybe can zata
kwana inbaka biya ka dauketa ba,Aa nace ta koma gida zan koma karfe goma sai
kuma gashi nasa6a,nasan tanacan afusace dana koma zata fara korafi doctor mataz
yafada ,wayace ta auri likita,damata auri wannan baturen da ya manne mata a
england dara huta
Cewar doctor sam'u yana dariya,doctor
mataz ne yamike zai fita yace gauron banza kawai yanxu mai zai hana ka kwaceta
jka aurawa baturen tunda ka isa,yafice batare da ya saurareshiba.
Adaya bangaren kuwa afifah ce zaune
gefen gadon da aka kwantar da umminta.
doctor jamila ce ta shigo ta kalli
afifah tace kar a tasheta fa daga barcin zata samu nutsuwa data farka,kuma ga
magunguna ki duba da lokacin sha yayi kije kikira nurse,sannan kina shan wannan
maganin tamikamata su tare da flask na abinci da Tea da ruwa a robar suwan,kici
abinci kinji akwai toilet a nan,baya inkina bukata ,nizan tafi zan fuba,marasa
lpy.
mungode doctor ,afifah ta fada tana
matse hawaye a idonta,bakomai kanwata tashafa kanta sannan tafice daga dakin
tana tana ta wani tunani aranta "da alamun damuwa atare da yarinyar ko ina
doctor yasamo yarinya me kyau hk,haka kawai taji yarinyar tana sonta kuma
tabata tausayi sosai daga gani bawani karfine dasuallah sarki "da wannan
tunanin doctor jamila takarasa MATERNITY WARD
(wajen da masu ciki da wanda suka
haihu ake kula dasu).
doctor mataz yana isa yayiwa megadi
hon,nan danan wayage masa get yashiga.key yasa ya bude falon yashiga,aiko can
kasan kujera ya hangota akwance barcin ta take cikin kwanciyar hankali murmushi
yayi sannan yawuce bed room yafara watsawa jikinsa ruwa sannan yafito
falon,inda take kwance ya karasa yasa hannun ya shapi kumatunta yayi kissing
goshinta,kamar a mafarki taji kanshin turaransa ahankali tabude idonta ido suka
hada,hade rai tayi ta
Juya masa baya,oh!sorry babynah yasa hannun ya dagota dirshan yazauna a kasa sannan
yadorata akan cinyarsa,tawan karmuyi haka mana habarta yadago yahada goshinsu
kowannensu yana shakar nufashin dan uwansa,kara narke masa tayi tana zun6ura
baki,cikin shagwaba tace sweet meyesa ka dadene nifa whl nagaji dazaman
kadaicinan,daka fita jinake kamar nayita kuka gidan shuru nidaya,sweet mukoma
gida mana sai,muzauna a part dinka kaga dakafita sai in tafi part dinsu momy ai
yayi ko?takarasa maganar tana
Shafa sajen dake fuskarsa,dariya yayi
yace wai yaushe zaki girmane umamah ?anyi miki aure fa
dankizo kizauna kuma sai,mukoma inda muka baro,wato dan kullum kije kina hayewa
cinyar momy tunda yanxu tahuta ko?wai kai ina ruwanka
da cinyar momy danake hawane ba ita ta sabamin ba,Aa momy ta huta cinyar momy
ta abbanmu ce kega takinan yanuna cinyarsa datake zaune akai,duka ta dakamasa
akirjinsa sannan tace allah sweet baka da kunya yanxu momy ada abba kake dadawa
hk,cikinta ya shafa yace kinci abinci Kuwa ?nasha tea tace
mai,hade rai yayi yace kinganifa banaso,ace mutum bashi da abinci sai tea dan
allah kinacin abinci sosai karki wahalar min da baby nafison ki haifomin katon
baby mai kumatu kamar abu hurairan auty saudat,
Allah sweet ba fruit ne a
fridge,nikuma innaci abinci bansha fruit ba sai inji zuciyata natashi kamar
zanyi,amai,da kin duba fridge din dakina akwai,dama wasu masu cikin haka yake
musu,nagode Allah ma da fruit kike sha ba wannan kasar ba ya karasa maganar
yana mejan hannun
Zuwa table dan cin abinci,sai yabata
ta goshi sannan shima yaci,tashi tayi tanufi dakinsa shima yabi bayanta ,fridge
tabude tafara zaban fruitswanda rantake so,sai data sha ta koshi sannan
ta kslleshi tace bismillah tana dariya,alhadulillah yacemata,sannan ya cire
jallabiyar dake jikinsa Breeches (gajeran wandon
dayawuce gwuiwa )kawai yabari ajikinsa .
mikewa tayi,inazayaki tambayeta
?wanka tacemasa ,na hanaki wanka fa dakinci abinci ,da gudun ta fada
toilet tanacewa sorry sweet nadena . Tattara wajen datasha fruit yayi sannan
yafada gado tare da daukan remote din dake kan wani karamin table dake gefen
gadon.
tana gama wankan tacikin toilet dinsa
akwai kofar dazata sadata sanata toilet din sannan tashiga ta wata kofa ta wuce
dakin ta,sai data gama shafe shafenta sannan ta samu wata riga iya gwuiwa mai
hannun bes tasa,dakin ta rufe sannan ta biyo ta falo takashe hasken falon
sannan tayo dakinsa,akwance tasameshi yana kallon film din LIGHT AND DARKNESS
na jammaje production Jikinsa tafado,Ash!wai yaushe zaki
dena wannan tsalenne baby?ya tambayeta,kanta ta doran kan
kirjinsa sannan tace sweet wai babynmu zaiji ciwone in ina tsallene?ehmana yabata amsa,kanta yashafa ahankali yace nayi missing dinki tawan,banayita
kiranka ba baka daukaba tafada tana jan dogon hancinsa,
Kawai sai yarinyar ta
fadomasa arai "Afifah ya mai maita a ransa, yana hongo kyan sura irin na
yarinyar ammah tana rayuwa cikin wahala "iska yaji ra huramasa a idonsa
tunanin mekakeyi sweet tacemasa Abinda yafaru yakwashe yafadamata,har da
dan,kuntun hawayenta itama ,sweet kadena shiga gidan,mutane kar watarana ayima
sharr,to babynah yajawota yayi yakara matseta ajikinsa kamar zai tusata
cikinsa,ahankali yafara kissing din wuyanta,ta ko inah yake kaimata sumbata can
yaje dai dai bakinta yahade danasa hot kisses yake kaimata,itama tana,mayar
masa da martani sun dau tsawon lokaci suna tsotsar bakin junansu sannan yasa
hannu yafara cire rigar dake jikinta yana shafa jikinta yana isowa kan
Bobs dinta yafara shafawa yanasqueeze
dinta,sannu ahankali yasa bakinsa yafara tso……su cikin wani salo nasa na
daban,nishi takeyi kasa kasa tana shafa kansa tana sumbatar goshinsa ahankali
tasa hannunta tana shada ko ima ajikinsa wash……baby da……sosai suka fita
hayyacinsu suna fadawa juna kallaman kauna,yana shirin isa birnin tarayya ne
nace FIRRAM zomu barnan karmu ganewa idonmu abinda yafi karfinmu.
Nan muka tattara alkalaminmu da
takaddumu mukayo waje sai damuka tsaya mukasharuwa a fridge din Falon dan tunda,muka
fara kawomuku rahoton bamu sha ruwaba sannan mukayo waje,motar FIRRAM muka fada
tajamu muka fice daga gidan danni kunsan bani da mota sai dai inkun gaji da
ganina a adai daita sahu ku saimin ,SIRRIN YAMACE GROUP daku nake.
Can asibiti muka koma dancigaba
da sauko muku rahoto.
AFIFAH ce zaune kan sallaya tana jero
addu'oi,zuwa can data gama tsfara karanta kur'ani cikin kira'arta me dadi
muryanta kasa kasa.ko agida wani lokacin bata duba wur'ani sbd tanada haddarsa
tun tana
Yar shekara 12 sai dai intayi
kwadayin samun ladan daukar qur'ani saita duba,haka yanxu hadda take karantawa
cikin suratul baqara.
Tari taji,da sauri tajuya ta kalli in
da umminta kewance kan gado,dasauri tayi wajenta kafin ta karasa har robar
ruwan da akasamata a hannu tacire dafa hannun nata,ahankali tarin ya lafa ta
bude ido tana yunkirin tashi zaune da sauri afifah takamata tazaunar da
ita,sannu ummi afifah ta fada,daga mata kai kawai tayi RUWA!ummin tafada ahankali nanma da sauri afifah taJe wajen datayi sallah da
ruwa ta dawo cikin wata robar suwan wacce doctor jamila ta kawomata.
sai data shanye sannan ayi ajiyar
zuciya,Bari nakira likita sunce inkintashi inkirasu tajuya zata fita,rike
hannunta tayi tace bari afifah alhadulillah jikina yamin dadi basai kin kira
likita ba,duk abinda Allah yatsara mutum bazai iya canzawaba,Bazata iya jayayya
da umminta ba shiyasa ta zauna agefen,gadon tayi shuru tanajin wani sanyi
aranta.
Afifah!Na'am umm.
waye yakawoni asibiti ?ummi ta tambayeta
Anan afifah ta bata labarin abinda
yafaru hat zuwa karshe,wanne bawan Allah ne haka afifah ?ummi nima bansashiba da farkoma tsoro yabani wai taxo wucewa yaji kukana
yayi yawa kuma yaga makota bawanda yafito shikuma wucewa yazoyi,Na Allah basa
karewa Allah ne yadubemu cikin tsakiyar dare ya aiko manashi,ammah daga yau
karki kara irin wannan kukan afifah ko mutuwa nayi banyarda,kimin kuka msi daga
sautiba duk sa kukan makine yanxu yazama mana magani yanxu ,to ummi ammah
kidena zancen zaki mutu dan
Allah,ummi wani dan,guntun murmushi
tayi sannan tace anyi asuba?naji anyi ikama ammah yanzu za'ayi
afifah tabata amsa,afifah kamani inyi alwalah kamata tayi suka zagaya imda
bandakin yake,da taimakon afifah tagama alwalah.
sai data dara rama sallar magriba da
isha'i sannan tayi shada'i da wutiri,tayi sallar asuba duk azaune.
Bayan ta idar da sallarne tace
yarinyata zo zauna nan tanuna mata kusa da ita,
AFIFAH !takira sunanta,na'am ummi afifah ina sonki fiye da sauran yarana.ummi
kina dawasu"yaya bayanni afifah tafada, ina da yara 3kece ta4,afifah tun
sanda kikayi wayo kikafara tambayata "ina babanki"lokacin da hankali
yafara shigar ki sai kicemin "wai ummi mubamu da yan'uwane?"ni kuma alokacin sai narasa mezan cemiki sai namiki shuru hai ki
manta,tunda kika fahimci ina shiga damuwa inkika tambayeni ina babanki da yan'uwana
dana babanki sai kika dena tambayata,bawai naki fadamiki bane afifah kuma
karkiyi zargin koke shegiyace shiyasa naki fadamiki inda mahaifinki
dayan'uwanki suke Kina da cikakken asali kuma kina da mahaifi.
Duk sanda nayi yunkirin tuna ni
wacece sai inji nakasa inna takura saina tina sai kaina sai kaina yafara ciwo
wani irin ciwo mai azaba ,da hk har nacire abin araina nadena son intuna
labarin meye da iyayena,yan'uwana da mijina dakuma yayana wannan yasa kikaga
ban fadamiki waye babanki ba.
Amma ayanxu zan iya fadamiki wasu
daga cikin tarihina,anaji acikin kwakwalwata natuna wani abu daga labarina
ammah nakasa tuna wasu wanda natuna yafi wanda ban tuna
Ba yawa,matsawar danayi sai na tuna
shine yasani wannan ciwon kan,danake ciki yanzu.
ummi mungode Allah dakika tuna,ko
muma zamu koma rayuwar ciki yanci ummi naji dadi sosai muma yanzu zamusan
matsayin mu mudena rayuwar wahala dama BAYAN WUYA SAI DADI...afifah tafada
ranta cike da farinciki .
murmushin takaici ummi tayi sannan
tace"Afifah ke kanki bansan sunankiba har yanzu nakasa tuna sunanki,sai
yanzu nagane ashe ada tuna abune bana iyayi sai yanzu nagane meyesa nake kasa
tuna abun daya faru Dani,nakasa gane meye sunana,sunan mahaifina da mahaifiyata
sa sauran,yan uwana wanda yanzu hk ina ganinsu acikin idanuna,na manta sunan
mijina sauran yarana "adai dai nan tafashe da kuka itama afifah kukan
takeyi domin murnarta takoma ciki,zuwa can tace "afifah abinda yafimin
ciwo yanzu nakasa tuna inane garinmu"ammah bari inbaki tarihin rayuwata da
yan'uwana hat da mahaifinki da yadda na barsu domin inaji ajina kamar bani
dawani lokaci nangaba gani gani nake daga yanxu zuwa kone lokaci mutuwa Zata
iya zuwamin.sbd wani mafarki danayi acikin barcina.
MEYE LABARIN UMMI ?MEYA RABATA DA KOWA NATA DATAKE FADI?BATASAN SUNANTA BA
HAR DA DIYARTA DASAURAN MAKOSANTANTA MEYA FARU DA ITA HAKA?AFIFAH TAKE KIRAN DAYAR TA DASHI AMMA TACE BATAN SUNAN DIYARTA TABA TO
MEYE SUNAN AFIFAH ?TAYA AKE KIRANTA DA AFIFAH TUNDA TA
MANCE SUNANTA?WAYE DOCTOR MATAZ,DOCTOR SAM'U,UMAMAH
?WANDA LABARIN YANA NUNA MANA KAMAR YAN GIDA DAYANE ?
wadannan amsoshin suna page 34 kubiyomu dan
sanin amsoshinsu
taku FIRRAM .✍🏻
0 comments:
Post a Comment