NI AYS NAKE SO Page 36-42 (THE END)
.
_WRITEN BY Princess Eshat Aysm_
.
In Dedication to *ABDULLAHI YAHYA SA'AD ZARIYA*
A.Y.S
.
irin budirin da akeyi a bikin fa?anshi ?ata lokacine, Ranar Laraba akayi Dinner da daddare a SOGIJI HOTEL, Alhamis akayi Doctors Day, wanda ya halarci dubban likitoci daga garurruka da dama, duk wani kyautar da za'a bayar sai kaga serchet na Peracitamol aciki, dukkan wanda yake wajen zakaga farin kayane ajikinsa, bikin ya k'ayatar Amarya da k'awayenta sunyi kyau har sun gaji, ko ina kaga Amarya sai kaga Abdul a mak'ale da ita, yazamo kamar wani ?an jagora saboda tsaro.
Ranar Juma'a da Safe 'yan Zariya suka iso,
Bayan Sallar Juma'a aka ??aura Auren Abdullahi Yahya Sa'ad Zaria da Aishat Muhammad Mesaje, auren da ya halarci dubban mutane, Aure me cike da ?unbin tarihi.
Koda aka ?aura saida zuciyar Faruq tayi kusan bugawa don sai a lokacin ya gane AYS ?in da Unaisa tafa?a masa shine Abdul ?in, bin wajenda Abdul yake yayi da kallo yana sanye cikin Farin shadda wanda yasha aiki ba k'arya, sai gaisawa da mutane yakeyi fuskarsa a sake, kallo ?aya zakayi masa kagane irin farincikin dayake ciki, duk da yaji wani iri a ranshi amma yaji Abdul ?in ya burgeshi sosai, ko ba'a tambaya ba yasan zai rik'e Aisha sosai, cikin Sanyin jiki ya k'arasa kusa dashi suka gaisa, kallo ?aya Abdul yayi masa ya ganesa, juya kai yayi da sauri zai bar wajen, saboda shi Allah yayishi da masifar kishin tsiya, haushi yakeji idan yatuna wanine ya fara auren Aisha bashi ba.
Murmushi kawai Faruq yayi ya nufi motar sa yabar wajen, duk bak'in da sukazo Maza a ranar suka koma, mata kuma suka zauna sai dare su tafi da Amarya.
Tunda aka ?aura auren Aisha taketa kuka, anyi rarrashin har angaji, Abbah da kanshi yazo ya tafi da ita ?akinshi.
har yazaunar da ita bata daina kuka ba, kamar yarinya harda su hawaye, Shi kanshi Abbah k'arfin hali yakeyi saboda zata musu nisa.
"mamana kukan menene haka yak'i k'arewa, masu kukan ma ka?an sukeyi ai".
Kamar ya tunzura tasake sake sabon kukan, a hankali tace "Abbah nafasa auren".
Waro ido yayi ya ce "kinfasa kuma, saida aka ?aura, kinsan dai za?inkine ba nawaba".
"Abbah Allah nafasa bazan iya komawa wani gari da zama ba".
tafa?a tana jan majina, Abu kamar Wasa babu inda Abbah baiyi ba tak'i tayi shiru, ita lallai saidai idan zai ajiyeta a Bauchi, nasiha babu wanda baiyi ba amma tak'i shiru, dabara yayi mata yace "to kiyi shiru, yanzu kici abincinnan kinga anfara k'iran Sallar magriba, idan nayi sallah zan fa?a wa shi Abdul ?in sai yabarki anan ko".
gya?a mishi kai tayi, yayi murmushi yace "yauwa mamana Allah ya miki albarka".
murmushi tayi ta ce "Ameen Abbahna".
Ammi tana ganin fitarshi ta shiga da sauri, matsawa tayi daf da ita tace "taso muje kiyi wanka kada lokaci ya k'ure".
?an zun?ura baki tayi kafin ta mik'e suka fita, Ammi da kanta tayi mata wanka da ruwan MIHA, ruwane me ?an karen k'amshi yana ?auke da wasu sinadari, tanayi tana mata fa?a me ?auke da Nasiha, suna fitowa ta ha?ata da Bagana tace ta shiryata, kwalliya ta zauna tayi mata irin dai wanda akewa Amare, sannan tasaka material yadin bashida nauyi sai laushi, ta kananna?a mata ?auri me kaman goggoro, tasha kyau basai na rubuta irin kyawun ba, kowa yasan irin kyawun da amare sukeyi musamman wanda sukasha gyara, mayafi ta yafa mata me ?an girma sannan tace taje tayi Sallah tunda tayi alwala, zun?ura baki tayi ta ce "A?akin Abbah zanyi".
Jakarta ta mik'a mata tace "kedai kinfiye fitina wallahi, sai ki koma ?akin da zama ai".
Baki ta turo zata fara kuka Bagana tayi saurin cewa "kirufamun asiri kiyi shiru da kukannan naki, nazauna na ?ata lokaci zaki fara sana'ar taki".
Janta tayi tana cewa "badai ?akin Abbah bane gaki gashi".
Ammi tana ganin fitarsu tayi murmushi aranta tana dariyar fitina irin ta 'yarta.
A bakin k'ofa sukaci karo da kaka, sai ?a?atu takeyi, wai an?oye amarya bata ganta ba, ga bak'i sunfara cewa zasu tafi da ita yanzu, Sadiya da Hajara ne sukayi saurin fitowa acikin mutane suka fara tsokanar Kaka, "kaka angon yana jiranki a waje wai ke ake jira".
Washe baki tayi ta nufi hanyar waje su kuma sukasa dariya, hanun Aisha sukaja suka shige ?akin Abbah.
Ana idar da Sallah Abbah yace a nemo masa Abdul, jerin motoci ne sunfi 30 a k'ofar gidan, da k'yar aka samoshi a cikin dandazon abokanshi.
Gaban Abbah yaje ya tsuguna har k'asa, Abbah ya ce "kashiga gidan ta k'ofar baya, Aisha tanason magana dakai tana ?akina, nasan tanata faman kuka ka saurareta, idan akwai abunda zakayi akai kafa?amun".
russunawa yayi cikin Ladabi yace "To Abbah".
binshi Abbah yayi da kallo harya ?ace, har ranshi yakejin da?i Allah yabashi surakai nagari.
ta baya yashiga kamar yadda ya fa?a mishi, babu wanda yaganshi har ya isa babban Falon Abbahn, tundaga k'ofa yakejin dariyar Hajara harda k'yak'yatawa, a hankali yasa kai yashiga, da sauri Aisha ta mik'e tana kallonshi, shima ita yake kallo cike da shauk'i dashi ka?ai yasan yanda yakeji, Murmushi tasakar mishi kafin ta zauna, cikin takunnan nasa ya k'arasa gabanta ya tsuguna, hanunta ya rik'o kamar me ra?a ya ce "meyasa kika zubarda hawaye bana kusa"?
Hajara da sadiya suka kalli juna suka murmusa, Bagana harda gyaran murya.
sunkuyar dakai tayi cike da kunya ta ?oye cikin mayafinta, Murmushi yayi yace "muje ki rakani".
da sauri Hajara tace "ina kuma muda zamu tafi a yanzu".
Maganarta ya kwaikwaya yana dariya saboda k'aramin muryarta..
a hankali Aisha ta fara rera musu kuka, da mamaki ya ce "meyafaru"?
da?a cusa fuska tayi a mayafin tace "ni babu inda zanje anan zan zauna".
murmushi yayi ya ce "da auren nawa".
kai ta ?aga mishi, ya ce "Sadiya ta ce "Aunty nanfa kike ?aga mana hankali ke *AYS KIKESO*.
Amma yanzu zakice anan zaki zauna".
hanu yasa a baki shhhhhh alamar Sadiya tayi shiru.
tashi yayi tareda alama wa Hajara tazo taji, a hankali yace "kice wa Ammi anfara gaba da amarya, saiku taho daga baya".
jinjina kai tayi ta nufi wajen Ammi.
Sadiya da Bagana da sauri suka bi bayan Hajara suma, mayafin ya?an janye har lokacin kuka takeyi mara sauti, ya lek'a fuskarta ya ce "muje wajen Abbah yana jiranki a waje".
Ai kuwa ta mik'e da sauri, jakarta ya ?aka ya rik'e sannan ya kama hannunta da ?ayan hanun, ganin tarin motoci saida ta razana, sun ?anyi tafiya me nisa suka isa wajen wani mota, duk tafi motocin wajen shek'i, kallonshi tayi ta ce "ina Abbahn".
Hancinta yaja yace "kishiga mana, ko kinaso mushiga cikin mutane a haka aganemun kyawunki ne".
Shiga tayi harda bismillanta kafin ta zauna, sannan shima ya zagaya ya shiga, yana tada motar taji gabanta yafara dukan uku2, innalillahi kawai take furtawa, a hankali ya ratsa motocin yabi ta gefe yabar wajen.
Yanashan kwana k'iran Mansur ya shigo "Abdul lafiya naga ka fita da mota, kasan yanzu zamu tafi".
Dariya yayi ya ce "mufa mun tafi, ku taho kawai".
Mansur cikin Dariya ya ce "kai iskancin naka gababa yakeyi, kace kasace Amarya kawai".
Dariya yayi ya kashe wayar, yanaji sunata dariya.
Aisha data gama ganeshi ta fashe da kuka, wuta yayi wa motar sosai ya?au hanya, iya k'arfin gudun da yakeyi iya k'arfin kukanta.
Wani iri yakeji, kallonta yayi ya ce "meyasa kika fiye yawan kuka Aisha, ko kinmanta nine fa AYS ?inki, banason kukan nan naki shiyasa na ?aukoki".
harara ta watsa mishi taci gaba da kukanta, Murmushi yayi yace "shikenan, zan mayar dake, dama wannan k'amshin naki yafara mun illah".
Shiru tayi tana kallonshi, ya gya?a kai ya ce "bada wasaba, zaiyi wahala na iya kaiwa bansamu matsalaba".
Tsayar da motar yayi a gefen hanya ya ce "Aisha me yasa ke ka?ai kike irin wannan k'amshin, ranarfa ko bacci banyi ba".
tsuru tayi da ido, ita tunaninta ma yatafi wata duniyar, wai dagaske Abdul yazama mijinta, kodai mafarkine, shikenan tadaina ganin su Ammi, batasan lokacinda kukan ya sake dawowa ba.
Matsawa kusa da ita yayi yabar sit ?inshi, fuskar tata ya tallafo yana ganin hawayen, shiru tayi ta daina kukan, ta runtse ido tace "mu tafi na daina kukan".
Lumshe ido yayi kafin ya bu?esu "ina zamu tafi, kinsan bazan tafi dake kina kuka ba".
Wani kallo ta watsa mishi ta ce "ai nayi shiru".
Kissin bakinta yayi ya ce "banyadda ba, bu?e bakinki nagani".
Bu?ewa tayi harda 'yar murmushin ta, da sauri ya jefa harcensa cikin bakin ya rufe yafara juyashi, wani dogon numfashi yaja da k'arfi dayasa numfashin ta tafiya na?an lokaci, tureshi ta farayi amma ko gezau beyiba, bakinta yakesha sosai har wani ?ari yakeyi, bai ta?a Tsintan kanshi a wannan yanayin ba, haka itama duk yagama ru?ata, saida yagaji ya saketa yana maida numfashi, jingina bayanshi yayi yana binta da kallo, a hankali ya furta "Bazan iya tuk'iba Aisha".
juya fuskanta tayi ta gefe".
Wayarshi ya ciro ya k'ira Safwan ya tambayeshi sun tasone, Safwan yace wasu dai sunyi gaba, yace "yauwa, zaka ganmu a hanya ka tsaya kajamu bazan iya tuk'i ba".
"meyafaru, lafiya dai ko, kunyi nisane"?
Lumshe ido yayi ya ce bamuyi nisa ba, amma kuyi sauri.
.
Kallonshi takeyi sosai tana mamaki wai bazai iya tuk'i ba, ta?e baki tayi batace komai ba, a kasalance yajata suka koma sit ?in baya, zatayi magana ya hanata.
Mintina 2 Safwan ya iso, tare da Faisal suke da wasu mutane a motar, su biyun suka fito suka nufi wajen motar, yana hangosu yayi saurin fitowa a mota, idanuwanshi kamar wanda yasha maye, Faisal ya tuntsire da dariya, "?an iskan mutum meya kaika ?aukar amarya muna kusa, kaganka kuwa"?
Tsaki Abdul yaja ya ce "shiyasa fa bank'iraka ba, yanzu saikamun sharri".
Dariya Faisal ya kuma yace "adai sassauta mata".
Murmushi kawai Safwan yayi yashiga motar ya samata key, tsaki Abdul yasakeyi yashige yabar Faisal da dariya.
Ta kifa kanta a cikin cinyoyinta tana rera kuka ya shiga.
Safwan ya ce "
"haba amaryarmu, sai kace mun satoki, yanzu andaina kuka...
Ran Abdul in yayi dubu ya ?aci, ya harari k'eyar Safwan yace "meyakawo kunnenka har kaji kukanta".
Safwan yayi dariya yace "sai tayi shiru ai".
Ta?e baki yayi, ya sauk'e dubansa kanta, a hankali ya k'ira sunanta, ko Safwan baijiba, ?agowa tayi cikin sanyinta, janyota yayi jikinsa yana lalla?ata dak'yar tayi shiru, jin duk jikinta ya sakene yasa yagane bacci tayi, murmushi yayi tareda zubawa fuskarta ido, da?i yana ratsashi, ya gyara mata kwanciyar a jikinsa yayinda Safwan yaketa sharara gudu kamar zai tashi sama.
K'arfe 12 suka isa garin Zaria, har lokacin baccinta takeyi, Safwan zaiyi magana ya ce "kafita kawai malam tunda ka kawomu".
ka?a Safwan yayi ya ce "bakada dama Abdul".
yananan zaune shi a dole yana jira ta tashi kafin su shiga, ga jama'a an kewayesu kowa yana murna ga Amarya ta iso, wasa wasa shiru Abdul yana rungume da Amaryarsa bashida niyyar motsi, inbanda idanuwa daya zuba mata, ganin abun yak'i k'arewa yasa akaje aka fa?awa Ummansa ank'i fito da Amarya, da mamaki ta fito harabar wajen, dayake glass ?in me duhune shi ka?ai yake ganinsu, yana hango Ummansa ya bu?e a hankali, kama baki tayi tana Salati, shikam sai cewa tayi shiru yakeyi, a haka yafito rungume da ita, aikuwa wajen ya?au ihu, a firgice ta farka, ganin taron mutane gata a hanunshi kunya ya kamata tafara k'ok'arin sauk'a, yana rik'e da ita gam Umma tace "bani ita nan, ?an nema kawai".
Kunya yayi bala'in kama Aisha, kamar ta nitse takeji, mata biyu ne suka jata sai Ummansa da ta bisu a baya, za'a kaita wajenda aka gyara mata Umma tace "?akina zaku kaita".
Itadai fuskarta yana rufe binsu kawai takeyi, Abdul ya susa kai yayi dariya ya fita.
Ana kaita ?akin mutane suka cika ?akin, kowa damuwarsa yaga fuskarta, a hankali Umma ta fitar dasu taja k'ofar, zuwa can tashigo mata da tarin abinci kala2, ko ?agowa ta kasayi, Umma tace "kisake jikin fa, kice abinci sosai ki kwanta ki huta gajiya, daga yanzu babu me shigowa har zuwa wayewar gari, daganan kuma sai akaiki ?akinki".
Da?a sunkuyar dakai Aisha tayi, saida taji fitarta tayi sauri ta bu?e fuskarta, k'arewa ?akin kallo tayi kamar me nazari, Jin anbu?e k'ofar yasa tayi saurin ?aga kai, k'amshinsa kawai taji tagane waye, yana shiga yamayar da k'ofar ya rufe harda saka key.
Gabanta ya matsa a hankali "maraba da zuwa".
Murmushi tayi ta da?a sunkuyawa, ya ce "wannan kunyar taki zata cutar dani don Allah ki daina, ko kinmanta kin ta?a aurene"?
Wani k'ul taji a cikinta, mayafin nata ya yaye ya ajiye a gefe, wani yawu ya ha?iye ganin k'irjinta, har wani zufa ya farayi, a kasalance ya ce "kici abincin".
Turo baki tayi tace "na k'oshi".
"baki isa ba ai, ko kici ko kuma na ?ura miki".
Ganin alamar da gaske yakeyi yasa ta janyo gasasshiyar naman tafara ci, kamar me tsoro haka tayi ta ci, ya zuba mata ido yana dariya k'asa2 ganin tanata ?urawa, a ranshi yace "ta cika tsoro".
Me yawa taci sannan tace "na k'oshi".
Kamar zatayi kuka, tace "katafi yanzu Umma zata dawo".
hanunta ya rik'o yace "nifa bazan iya tafiya ba, ?azun da kika kwanta a jikina naji nutsuwa ta sauk'amun, yanzuma ki kwanta ajikina da Asuba zan tafi".
waro ido tayi tana girgiza kai, lumshe ido yayi kafin yace "plx mana babe, tsoron me kikeji, babu abunda zan miki, Umma kuma bazaki gantaba, al'adarmuce haka ranarda aka kawoki a ?akinta za'a ajiyeki tareda mijinki, anan ake gane mace ta kawo budurcinta, kinga tunda ke ba budurwa bace babu abunda zanmiki balle a samu abun fa?i ko".
a razane take kallonshi, maganarshi ta k'arshene yasa ta sauk'e ajiyan zuciya, janyota jikinsa yayi ya ce "kinyi Sallah"?
Da muryar kuka tace "nayi".
dai dai kunnenta ya ra?a mata, "in rage miki kayan jikinki"?
Girgiza mishi kai tayi, yayi murmushi yace "je ki kwanta to".
ganin bata da niyyar tashi yasa ya ?aga yaje ya kwantar da ita a ?aya daga cikin gadon ?akin, yasha shimfi?a kam, kana gani kasan sabo ne dal, Kamar jira takeyi taja bargon ta shige ciki, shidai murmushi kawai yayi ya cire kayan jikinshi, yabar bxr da snglt, addua ya tufa a ?akin sannan ya kwanta, a hankalu ya fara jin kukan ta, duk baya fitowa, janyota yayi ta murgino jikinsa, wani shock yaji har tsakiyar kanshi, hawayen nata yafara lashewa, "kidaina kukannan kiyi bacci Aisha".
shiru tayi jin wani yanayi yana ratsata, wani irin abune yafara fizganta, tayi saurin kifa kanta a k'irjinshi dayake cike luf ?luf da gashi, ajiyan zuciya ya sauk'e me k'arfi, ya zame ?an kwalin kanta k'amshin kan ya bugi hancinsa, a take ya fara ru?ewa, tunda taji yafara shafata tafara tureshi, cikin sark'ewa yace "babu abunda zanmiki, kiyi hak'uri".
jin haka yasa tayi lamo a jikinsa, a hankali yakai bakinshi cikin nata yafara tsotsewa, cikin salo me cike da tsantsan so da sha'awa ya zuge zip ?in rigarta, tsintar kanta tayi da kasa hanashi, numfashin shine yafara sauk'a da sauri sauri, arba da yayi da k'irjinta, a cike yake fam kamar wanda aka ?ofanasu, cikin maita ya fara wasa dasu, k'ara ta?an saki tana rik'e hanun, da dauri ya mayar da bakinshi cikin nata yaci gaba da matsasu, sai shure shure takeyi amma shikam yanzu yayi nisa, a hankali ya rabata da duk kayan jikinta gashi babu halin kuka bakinma bai barsuba.
Idonshi a lumshe dak'yar ya samu yayi adduan saduwa da iyali dana neman albarkar dake tattare da ita, a daren tashayar dashi mamaki, Abdul yasha da?i gashi Bagana batayi mata da wasa ba wajen gyarata, yasha ?an?anon da bakowa yakeshan irinsaba, yasha da?in daya kusa sumar dashi, yayi kuka sosai yayi sumbatu dako ni bansan me yake fa?a ba, Aisha kam batasan duniyar datakeba tsaban azaba, bai dawo hankalinshi ba saida aka fara k'iran Assalatu, ganin ?arnar da yayi ba k'aramin razana yayi ba, numfashinta har neman ?aukewa yakeyi, kuka ya fashe dashi ya janyo ta jikinsa, cikin sanyin murya ya fara magana "Eshaa, Ashe badagaske akemunba akace kin ta?a aure, don Allah kiyi hak'uri ba'a sona namiki haka ba, INASONKI AISHA, sonda bakina bazai ta?a iya furtawa ba, INA K'AUNARKI Aisha, kece mafarkina, kece za?ina, kin kawomun darajata, nagode, kuka yakeyi sosai yana da?a k'ank'ameta, itakam tsayuwa da nata kukan tayi tana kallonshi.
Tureshi tazoyi taji wani azabebben zafi a k'asarta, da k'arfi ta saki k'ara daya sashi mik'ewa, gaba ?aya a ru?e yake don ba k'aramin ciwo yaji mataba, rasa yanda zaiyi yayi yasa ya ?au kayanshi yasaka yafice a ?akin, lokacin har anfara shiga Sallah, ?akin Abbahn shi ya nufa, har yazo shiga ya hango Umman shi tana Alwala, da sauri ya k'arsa yana k'wala mata k'ira, saida ta idar da alwalan sannan ta ce "meyaru k'ira haka, kayi sallah kuwa".
shafa kanshi yayi cikin in'ina yace "umma kije Aisha....
Sai kuma yayi shiru, ganin yanda ya duburburce yasa ta ce "muje".
Batasan shigarsuba tanata kuka tana tsinewa Abdul taji salatin Umma a kusa da ita, kafin ta ankara Umma ta ?agota, fuskarta cikeda Annuri, kallon shi tayi tace "mik'o mata wancan zanin ta ?aura".
Da hanzari ya ?auko ya ?aura mata ita kuma ta shige bayin ?akin, ruwa me ?an zafi ta ha?a mata sannan ta fito, ta ce "kishiga ciki ki zauna, idan ya huce kiyi wanka kizo kiyi Sallah".
A kunyance ta shiga bayin tana ?igisawa, zai bita Umma tace "wuce kabani waje".
Da kunkuni yabar ?akin, ta yaye zanin gadon ta fita dashi, tun daga k'ofar tafara rangwa?a gu?a, kowa yanaji yasan me hakan yake nufi, don haka suka firfito kowa yana san barka.
.
ALHAMDULILLAHI
Jinjina ga marubuciyan wannan littafi wato Princess Eshat Aysm Wanda tayi domin ni. ina godiya Allah yabar kauna.
Jinjina ga marubuciyan wannan littafi wato Princess Eshat Aysm Wanda tayi domin ni. ina godiya Allah yabar kauna.
sai ni din dakaina da nakawo muku Abdullahi Yahaya Saad A.Y.S Nake muku fatan Alheri sai mun hadu a wani littafin
CALL or SMS
07066508080
WHATSAPP
07066656752
07066508080
07066656752
0 comments:
Post a Comment