Monday, 23 September 2019
Home »
Kuskurena Complete
» Kuskurena Page 13 - ISMAIL SANI
Kuskurena Page 13 - ISMAIL SANI
❣🤦🏻♂ _*KUSKURENA*_❣🤦🏻♀
{The story is Interesting! Attractive! Impressive! to cut a long story the story is a fascinating story the readers will entertain and enjoy it.}
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣
**************************************
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣
*BY*
_*©, RAMLERT Y SALIS*_
~08037862213✍🏻~
*No part of this book maybe an object of privacy✖*
_Wed , Sept 18 , 2019._
_*Page 13......*_
Mgn take rada mata ta yadda ba Wanda zaiji metake cemata, ganin mami ta nufo falon yasa karima ta mike ta nufi dakin Shahida ta na shiga ta fada kan bed tana dariya, wani extra sim tasa a wayanta sannu a hankali ta fara Rubuta messages a tsitstsinke tana ruwa zuwa number din Izzatu
Driving yakeyi hankalinsa a kwance murmushi dauke a fuskarsa a hankali ya shafa sumar kansa I love you my Izzatu ya furta a fili tamkar tana gabansa, yacigaba dacewa Ni nasan I can't survive without you! If I had lost you, my life would have be in troubled, But now Alhamdulillah you are the rest of my life... A dai dai kofar gidan jafar yayi Horn for a while gateman yazo ya bude masa, parking lot yanufa yayi parking motansa, maimako yafito yashiga cikin gidan sai ya kwantar da kujera yayi lay abunsa wayan Izzatu ya dauko yafara duba pictures dinta yana yasakin murmushi.
Jafar dake can upstair yaga shigowar safraz ganin shuru shigoba yasa ya sauko downstair ko zaiganshi.
Hafsa ce zaune tana bawa Afra abinci, ganin shi yana saukowa dg upstair yasa tasaki murmushi tana cewa, Har kayi baccin kenan? Hmmm Dariya yayi shima sannan yace, babu wani bacci dm danakeji rigiman Afra yasa na gudu muku ya karasa mgnr yana lakutan kumatun Afra, momyn Afra safraz bai shigoba kenan ? Jafar ya tambayi Hafsa.
Kallonsa tayi tace, eh bai shigoba amma niji budewa gate maybe ko yana wayane.
Jafar yace, OK let me check yakarasa mgnr yana fita a falon.
Still yana kwance yanata kallon pictures dinta yaji shigowar jafar cikin motar, Um da kyau Ango what are you waiting for you dabaks shiga inside ba? Jafar ya fada yana kallon safraz.
Jin jafar yace Ango yasa safraz ya daure fuska yace, Ango wa?
Tuni jafar ya gano dalilin dayasa ya daure fuska dariya yayi sannan yace, All the the world know that you are the groom of Izzatu, ya karasa mgnr yana murmushi shima safraz murmushi yayi tare da gyara kwanciyarsa ya Dora kafafunsa kan sitiyarin motar sannan yace, I stayed looking at her pictures.
[
Dariya jafar yayi yace, Au bakayi satisfied da kallonta dakayi a gd ba ?
Safraz ya lumshe ido yana cewa, I always want to be with her, jafar yace, that's good, To yanxu what's going on?
Safraz yace, wannan jarababben Aure nazo ne to seek your advice, jafar yace, About what?
Safraz yace, gida daya zan hadasu ko separated?
Jafar ya kallesa yace, To ita Izzatu ka tambayeta? Safraz ido ya narke kamar zaiyi kuka yace, Banason ina Mata zancen Sam as I know you can tell what I suppose to do.
Jafar yace, wannan ma yy dai dai in my view you suppose to combine them sbd bawai son karima kakeyiba da ace kana sontane sai ka raba musu gida but ka hadasu gd dy is better hakan zaifi.
Safraz yakelleshi yace, Yarinyar bata da tarbiyya baka ganin zata haddasa matsala?
Jafar yace, no Izzatu is a good lady banajin zata biye mata.
Ajiyar zuciya safraz yayi sannan yace, thank you my friend.
Yana gama fadin hk messages suka fara shigowa a wayar Izzatu dake kan cinyarsa baida niyyar dubawa jafar ya kallesa yace, sako sunata shigowa wayanka ka duba mana kasani ko madam ce ya karasa mgnr yana daga masa gira.
Safraz yace, No ba wayana bane na Izzatu ne banga nawa bane na dau nata duk tunanina zamuyi wy da Kai sai nagama kawai bari inzo gidan, ya karasa mgnr yana tashi zaune.
A dai dai lokacin ma sakonnim sai sake shigowa sukeyi.
Wanne irin messages ne hk waye yake son takurawa matata wayan ya dauka zai duba number din a boye messages din ya bude.... Lokacin jafar ya bude motan yafita yanufi wajen megadi.
Walwalar fiskansa ya canza ganin boyayyen number hakannema yasa yashiga inbox din messages din ya fara karantawa:
_Hi my love_
_Sweetheart ina fatan kina lpy? Ya kewata ko bakya kewata?_
_I really Miss you dear, inatason nakiraki naji muryanki amma kar inkira a gaban mijinki inkin samu lokaci ki kirani kinji babyna_
_Ya mgnr damukayi ki sallami yan aikinki ina fata kin sallamesu domin inna cigaba dazuwa gidanki watarana zasu ganni asirinki zai kuma tonuwa kamar na first nigh dinki kuma sannan kicigaba da amfani da magungunan nan Dana kawo miki kullum zai dinga jinki a matse tamkar babu namijin dayake amfani dake_
_Yaushene Auren nasa ? Ina fata ba gd daya zaku zauna da kishiyartaki ba in gd dayane sai dai mudinga haduwa a hotel kenan_
_kullum mafarkina nagama karatu muyi aure dake,, innayi nasarar kammala karatuna dolene ya sakarmin matata muyi aurenmu kou?_
Hannunsane yake ta rawa amma yakasa sakin wayar ta fadi nan da nan kwayar idanuwansa suka canza dg fari zuwa jajajur gumine yaketa keto masa tamkar an watsa masa ruwa, shuru yayi ya kurawa wayar ido amma ya kasa cigaba da karanta sakon, zuciyarsa tafarfasa takeyi ranshi na kuna kansa ya kwantar kan sitiyarin motar sannan wasu zafafan hawaye suka fara fitowa a idonsa.
A lokacin ne jafar ya bar gun me gadin ya nufo inda safraz yake , shikuma me gadin da sauri ya bude gate jin anayimasa horn dg waje, driver din jafar ne yashigo yadawo dg aiken da akayi masa.
Kafin megadin yayi yinkurin rufe gate din tuni safraz ya tada mota ya fita dg gidan a guje jafar yana masa mgn amma ko kallon inda yake baiyiba, Ganin hk yasa hankalin jafar yatashi cikin hanzari ya karbi motan da driver dinsa ya dawo da ita yabi bayan safraz.
*I'm sorry Readers I am busy*🙏🏻
~Sannu_sannu kwana nesa muje zuwa page 14 yau da gobe batabar komaiba👌🏻~
0 comments:
Post a Comment