Monday, 23 September 2019
Home »
Kuskurena Complete
» Kuskurena Page 14 - ISMAIL SANI
Kuskurena Page 14 - ISMAIL SANI
❣🤦🏻♂ _*KUSKURENA*_❣🤦🏻♀
_{The story is Interesting! Attractive! Impressive! to cut a long story short the story is a fascinating story the readers will entertain and enjoy it.}_
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣
**************************************
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣
*BY*
_*©, RAMLERT Y SALIS*_
~08037862213✍🏻~
*No part of this book maybe an object of privacy✖*
_Sun , Sept 22 , 2019._
_*Page 14......*_
Gudu yakeyi akan titi reckless driving domin ko gabansa baya gani sosai, He is driving at high speed jafar dake bayansa hankalinsa yayi matukar tashi ganin irin gudun da safraz yakeyi duk tunaninsa ko wani Abu yasamu matarsane gashi ya rasa ta yadda zaiyi ya dakatar dashi hk yacigaba da binsa kawai suna sheka gudu.
Cikin Sa,a suka isa gidan da sauri safraz ya fito da nufin ya bude gate ya Shiga nan ya bar motar bakin gate ko makulli bai cireba balle ya tsaya shigar da ita, kuma batare dayasan jafar yana bayansaba, cikin matsanancin 6acin rai yashige gidan.
Jafar yakara girgiza sosai ganin yanayin fuskar safraz da barim motar da yayi a waje, Cikin Abun da baifi mintuna ukuba ya shigar da motarsa data safraz tare da rufe gate din shima cikin part din Izzatu yanufa cikin sauri.
Izzatu tana zaune a falo tana kallon hotunan bikinsu a wayar safraz, ko ina tsaf tsaf sai kyalli yakeyi ga daddadan kanshi dake tashi tako ina, wedding grown ce black color a jikinta tamkar wata amarya ga makeup data tsara a fiskanta tayi matukar kyau sosai kallo daya kamata sai ka kara domin Izzatu irin matan nanne masu sirrin kyau tana da diri me daukar hankali gashin ta data sauko dashi kafadanta sai ya kara bayyana tsantsar kyawunta, kasancewar TV a kunne yake yasa bataji karan bude gate ba.
Kamar dg sama taji anbude kofar tare da bugota da karfi, da sauri ta kalli kofar shigowar yanayin dataga safraz yasa taji kirjinta ya buga dam!!! Amma duk da hk nufarsa tayi in dash ta fada cikinsa tana kokarin yin hugging dinsa, Cikin zafin nama ya hankadata gefe wata irin faduwa tayi ta buga kanta da karfi, take jini ya fara fita a goshinta ya wanke mata fiska inda take ya nufa cak ya shako wuyanta ya mikar da ita, zafafan maruka ya bata guda biyu left and right sannan ya shaqe mata wuya ya fara cewa, Why you doing that to me? Cikin kakkausar murya, Izzatu menamiki ne hk why you hate me too? why you marry me since you don't love me? Sai ya koma mgn cikin tsawa zuciyarsa natafasa , Dama ke mazinaciya ce Fasika ? You deceived me I hate you wlh Izzatu na tsaneki I must kill you right now, tayi matukar galabaita tunajin abunda yake cewa har hankalinta yafara gushewa domin ya shaweta iya karfinsa, Dai dai lokacin jafar ya shigo dauke da wayar Izzatu da safraz ya bari a mota da makullayen motocin a hannunsa, Ganin Abinda ya faruwa da sauri ya watsa abubuwan dake hannunsa kan kujera ya nufesu cikin tashin hankali, Cikin karaji yake kara mai maita, Izzatu I will kill you kin cuceni kin cuci rayuwata Allah ya isa bazan yafemikiba dama kasheni kikayi yafimini sauki rather than this thing, jafar dake saurarensa ya rasa gane me kalamansa suke nufi, Safraz baka da hankaline meya sameka? Jafar ya fada lokacin dayake kokarin kwace Izzatu dg shakar dayayi mata, amma ina Sam ya kasa domin ya shaketa iya karfinsa har wani rawa jikinsa yakeyi Izzatu kuwa nuti tagama fita a hayyacinta idanuwanta duk sun firfito sun canza launi daga fari zuwa jajajur ga jini har zuwa lokacin yaki dena fita a goshinta duk jikinsu ya baci da jini dg ita har safraz din, Wani yanayi jafar yashiga na tashin hankali da baitaba shigaba ya kasa kwaceta ganin safraz naneman yin kisa agabansa, Wani irin mari ya kwashe safraz dashi da duk iya karfinsa yana cewa are you mad safraz? Are you in your sense? Kasaketa nace cikin daga murya yake mgnr amma safraz kuwa ko ajikinsa tamkar badashi yakeba, Ganin hk bazatayiba yasa jafar daukar wani kofin glass dake kan table a tsakiyar falon ya bugawa safraz a kansa wani firgitaccen zafi yaji yaziyarci kwakwalwarsa hkn yasa ya saki izzatu ya dafe wajen tare da runtse idanuwansa, Kasa tsayawa tayi da kafafuwanta luuuuu ta tafi ta fadi kasa da sauri jafar yayo kanta kafin yace wani Abu har numfashinta ya dauke idanuwanta sun kakkafe hannunta ya dg amma yajisa a sake kan kofar hancinta ya kara hannunshi nanma babu fitar numfashi, jiki a sanyaye ya Mike tsaye ya kalli safraz dake tsaye yana maida numfashi hannunsa daya a kan ciwon da jafar yaji masa akansa, Shikenan you killed her jafar yafada muryansa yana rawa tear rolling down on his checks. Jin Abunda jafar yafada yasa safraz dawowa cikin hayyacinsa kamar wani me koyan tafiya ya fara dakawa zuwa inda gawar Izzatu take a kwance, a gaban gawar yayi nail down, I firgice ya fara mgn, Izzatu ! Izzatu ! Izzatu dai tashi kiji wata mgn kinji, wlh zan yafemiki laifin dakikamin wlh da gaske nakeyi tashi kiji, sai ya fara girgizata ya fashe da wani matsanancin kuka mecike da manufofi dayawa shima jafar binsu yake da kallo yana kuka marar fidda sauti, Kwantar da kansa yayi yana bugawa akan kirjinta, Banso na kasheki da hannunava ba Izzatu I just pretend to kill you but I don't really mean that, wlh babu Wanda nakeso kamarki kaf duniyar nan I really love you with all my heart, why you did that to me? I forgive you forever my wife may Almighty Allah forgive you.
A dai dai lokacin wasu jami'an lpy suka shigo cikin falon kai tsaya inda take kwance suka nufa wasu suka janye safraz suka dorata kan wani gado sukayi hanyar fita da ita, ganin hk yasa safraz kara kidimewa yayi wajensu, Amma jafar ne ya dakatar dashi dacewa don't you dare to fallow them cikin kakkausar murya, juyowa safraz yayi ya kallesa lokacin dayake goge hawaye sa hannunsa, Waye ya kira ambulance ni matata bata mutuba pa safraz ya fada yana shashshekar kuka, wani kallon tsana jafar ya watsa masa sannan yace, You are in trouble wallahi! I never expect you can kill human being let alone your wife, what lead you to do bad thing like this? A dai dai lokacin sukaji jiniyar motar tafita dg gidan, cikin sauri safraz yayi hanyar fita a falon, jafar yakuma cewa you will never reach them idan ma ka bisu mezaje kace musu? Kaika kashe ko me? Cikin razana safraz yace atop saying I killed her she is alive up to now, Cikin bacin rai jafar yace, I'm regretting knowing you in life safraz ! Amma dukda hk I will keep your secret By virtue of your father's position, Mutuncin gidanku zai ragu awajen al'umma tawani 6angaren km saboda mami zanyi shuru amma bayan hk wlh zanso a hukuntaka, Safraz durgushewa yayi akan gwuiwowinsa yana matsar kwalla ya kalli jafar yace, Don't say that jafar nima zanso a hukuntani kamar yadda nayiwa matata rayuwa na bayada wani amfani a yanxu koba a kasheniba nasan bakinci zai kasheni I hate myself nasan kaima yanxu ka tsaneni duk Wanda yaji suma zasu tsaneni to why I will stay at this world? I prefer death to life may Allah take my soul now Izzatu forgive me pls Allah ka yafemin na aikata babban *Kuskure* na yadau hukunci cikin fushi wannan shine Babban *KUSKURENA* ya karasa mgnr cikin matsanancin kuka yana buga kansa a kan tiles, Take jikin jafar yayi sanyi zuciyarsa ta karaya ya karaso gunsa ya durkusa ya dafa kafadunsa cikin sanyin murya yace, Safraz! safraz ya dago suka hada ido jafar yacigaba dacewa Tell me what happened between you and Izzatu, Hannunsa ya km sukaje kan kujera suka zauna safraz ya sauke ajiyar zuciya sai dasukeyi shuru na Dan wani lokaci safraz yana cigaba da zubar da hawaye daga bisani yayi wiping eye dinsa ya fara cewa, Abundaya faru ada naso nayi keeping dinsa secret between Izzatu and me but now I must tell, Duk Abinda ya faru a daren farkonsu na aure ya zayyanawa jafar bai rage komai ba, Jafar yashiga matukar rudani da mamaki safraz ya katseshi dacewa, Ta amsamin ta aika amma nayi hkr hkn yasa nakuma shiga damuwa matuka nayi tunanin nasaketa har na dau bairo da paper nafasa saboda ina matukar son Izzatu, Haka mukayita rayuwa duk tsawon lokacin nan Muna hk har Allah ya dai dai ta tsakanimmu randa na fara kusantar Izzatu duk wani zarginta yafita a raina domin sai naji kamar nine nafara sex da ita Ashe tana amfani da maganine ba ta yadda zanyi nagane, Izzatu ta sallami masu aikinta wlh ban kawo wani daliline yasaba kasancewar yau banga wayanaba yasa na dau nata lokacin damuke tare a gidan naji shigowar messages yy yawa shiyasa na duba, Hannu yasa ya dauko wayar Izzatu ya bude yabawa jafar Dan ya karanta messages din.
Karantawa yakeyi yana girgiza Kai gumi na keto masa duk AC dake falon, yayi matukar razana daya karanta messages din wayan ya ajiye gefe ya sunkuyar da kansa kasa sun dade a haka bawanda yacewa wani kala, zuwa can jafar ya kalli safraz yace tashi muje hospital din kou, A sanyaye dukkansu suka nufi harabar gidan jafar yashiga mazaunim driver suka bar gidan zuwa JK HOSPITAL, wani private hospital ne mallakin abokin jafar Mahmud yasan ananne kawai za,a karbi Izzatu batare da jami'an tsaroba kuma muhmud zai rufa musu asiri shiyasa jafar ya rubuta message ya durawa Mahmud cewa yana bukatar ambulance cikin gaggawa, Dan yasan bazasu za,a sallaceta tunda iyayenta bass kasar zaifi kyau susamu Jana izarta sunada bukatar ajiye gawarta a asibiti.
~Sannu_sannu kwana nesa muje zuwa page 15 yau da gobe batabar komaiba👌🏻~
0 comments:
Post a Comment